A Yau Labarai

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari a sabuwar unguwar Yamtake da ke Ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno. Mayaƙan sun kashe sojoji biyu...

Ganduje ya gana da su Kawu Sumaila

Shugaban jam'iyyar APC na Kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje CON, ya yi ganawa ta musamman da wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP daga Kano.  Wadanda aka yi...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Ƴan ta’adda sun kashe mutane biyu da sace mutum É—aya a jihar Kano

Wasu Æ´an bindiga sun kai hari garin Faruruwa da ke Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano, inda suka...

Jam’iyyar PDP bata shiryawa karÉ“ar mulki a hannun APC ba—Wike

Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, yace jam'iyyar PDP bata shiryawa karɓar mulki a hannun APC ba a...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau  18 watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340  ...

Siyasa

Babu maganar komawar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC—Buba Galadima

Jigo a tafiyar jam’iyyar NNPP, a matakin kasa Buba Galadima, ya karyata jita-jitar da ake yadawa akan cewa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Jam’iyyar PDP bata shiryawa karÉ“ar mulki a hannun APC ba—Wike

Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, yace jam'iyyar PDP...

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

So nayi a cire Fubara daga gwamna ba dakatarwa ba—Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana goyon bayan sa...

Sai Kwankwaso ya jingine Kwankwasiyya zamu karÉ“e shi—Abdullahi Abbas

Shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya...

Akwai sauran yan majalisar da muke tattaunawa dasu—Kawu Sumaila

Sanatan Kano ta Kudu Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila, yace...

Al'adu

Labarai A Yau

Gwamnatin Kano ta ware samada naira miliyan 300 domin biyan alawus na malaman jami’ar Jihar

Majalisar zartarwar Jihar Kano ta amince da sakin kudi fiye da naira miliyan 300 ga maaikatar ilimi mai zurfi don biyan alawus na malaman...

‘Yan sanda sun kama wata budurwa kan zarginta shekawa wani saurayi ruwan shayi

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sami nasarar cafke wata budurwa wadda ake zarginta da laifin shekawa wani saurayi ruwan Shayi a jikinsa. Mai magana...

Champions League: Abin da ya kamata ku sani kan wasannin Talata

Za a ci gaba da wasanni na biyu a cikin rukuni a Champions League, inda za a kara a fafatawa bakwai ranar Talata. Rukuni na...

Lewandowski zai fuskanci Bayern Munich

Kociyan Bayern Munich, Julian Nagelsmann ya ce ya kagu ya sake haduwa da Robert Lewandowski, bayan da za su fafata da Barcelona a Champions...
- Advertisement -

Ba’a kyauta mana mu talakawa – Rukayya Dawayya

Jarumar Kannywood, Rukayya Dawayya ta shawarci 'ya'yan talakawa da su farka daga baccin da suke yi domin 'ya'yan masu kudin da ke soyayya da...

Shu’aibu Lawan Kumurci: Babban burina na zama shugaban kasar Najeriya

Jarumin fim Shu'aibu Lawan Kumurci ya nuna sha'awarsa na son ganin yana jagorantar mutane a matsayin wani shugaba. Kumurci ya ce yana da burin son...

Lauyoyi tara sun kai Safara’u da Gwanja da Murja Æ™ara Kotun Musulunci

Wasu lauyoyi guda tara sun kai wasu mutum goma ƙara waɗanda suka shahara a shafin Tiktok. Mai magana da yawun Kotunan Jihar Kano Baba Jibo...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

An gano wajen da ake haÉ—a makamai a jihar Kano

Rundunar ƴan sandan ta ƙasa ta bayyana cewa gano...

Ƴan bindiga sun sace mata da ƙananun yara a Katsina

Al'ummar ƙaramar hukumar Funtua dake jihar Katsina sun bayyana...