Sabbin Labarai:

Masu garkuwa sun kashe shugaban jam’iyyar APC

Masu garkuwa sun kashe shugaban jam'iyyar APC Masu garkuwa da mutane sun kashe shugaban jam'iyyar APC na ƙaramar hukumar Ose a jihar Ondo, Nelson Adepoyigi, bayan...

Hatsarin kwale-kwale ya kashe masu cin kasuwa a jihar Kwara

Hatsarin kwale-kwale yayi sanadiyar mutuwar mutane 27 a yankin Gbajibo dake ƙaramar hukumar Kaigama a jihar Kwara. Rahotanni sun bayyana cewa mutanen sun gamu da hatsarin...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 18 ga watan Mayu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,620. Farashin siyarwa ₦1,630. Dalar Amurka...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 18 ga watan Mayu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2620      ...

Kar ku amincewa labaran da ake yaɗawa a kaina—Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar NNPP a shekarar 2023, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi watsi da rahotannin dake...

Mayaƙan ISWAP sun kashe manoma da masu kamun kifi a Borno

Mayaƙan ISWAP sun kashe  manoma da masu kamun kifi a Borno Mayaƙan kungiyar ƴan ta'addan ISWAP sun kashe manoma da masu kamun kifi su 23 a...

Gwamnatin Kano ta haramta bikin Kauyawa Day

Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta sanar da haramta gudanar da Bikin “Kauyawa Day” a fadin jihar, tare da fitar da matakai...

Gwamnatin Borno ta saka lokacin rufe sansanin ƴan gudun hijira na Muna

Gwamnatin Borno ta saka lokacin rufe sansanin ƴan gudun hijira na Muna Gwamnatin jihar Borno ta saka lokacin rufe sansanin ƴan gudun hijira na Muna wanda...

Ƴan sanda sun harbe ɗaliba yar shekaru 23

Jami'an ƴan sandan jihar Benue, sun harbe wata ɗaliba yar shekaru 23 mai suna Emmanuella Ahenjir, a shatale-talen Wurukum dake Makurdi, lokacin da taki tsayar...

Za’a siyo sabbin makaman yaƙi da ƴan ta’addan Najeriya—Christopher Musa

Za'a siyo sabbin makaman yaƙi da ƴan ta'addan Najeriya---Christopher Musa Rundunar sojin ƙasa ta tabbatar da cewa jami'an ta na yin matukar baƙin kokarin su wajen...

Ku Ziyarci Shafinmu Na Youtube Domin Kallon Sabbin Bidiyoyinmu

Labarai

Masu garkuwa sun kashe shugaban jam’iyyar APC

Masu garkuwa sun kashe shugaban jam'iyyar APC Masu garkuwa da mutane sun kashe shugaban jam'iyyar APC na ƙaramar hukumar Ose a jihar Ondo,...

Siyasa

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 18 ga watan Mayu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,620. Farashin...

Tsaro

Boko Haram ta kai hari sansanin sojoji na Yobe

Rahotanni sun bayyana cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari zuwa wani sansanin soji a jihar Yobe. Kamar yadda jaridu suka rawaito an...

Lafiya

Lissafin yanda likitoci ke duba marasa lafiya a jihohin Najeriya

Jigawa: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane 27,480. Zamfara: likita ɗaya yana da alhakin duba lafiyar mutane, 20,533. Kebbi:likita ɗaya yana da...

Ilimi

Gwamnatin jihar Adamawa zata gurfanar da iyayen da suka ki saka yaran su a makaranta

Gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da fara shirin daukar matakin shari'ah akan duk iyayen da suka ki bawa 'ya'yan su damar yin...

Farashin Dala

Wassani

Tarihi

Tarihin Dan Masanin Kano Alh Yusuf Mai tama

Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano An haifi Maitama a Shekarar alif 1929, a unguwar Yola, cikin garin Kano. Maitama shi...

Nishadi