Gwamnatin kasar Saudiyya ta jingine bayar da shaidar shiga cikin kasar ta yin kasuwanci ga wasu kasashen duniya 14, cikin su har da Nigeria.
An dakatar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau
10 ga watan Fabrairu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2400
...
Jam'iyyar NNPP a matakin kasa ta kori Kwankwaso, Buba Galadima da yan kwankwasiyya.
Jam'iyyar ta kuma sanar da korar daukacin magoya bayan kwankwasiyya.
NNPP...
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta sanar da jingine sauraron shari'ar da take yiwa jagoran kungiyar IPOB masu rajin kafa kasar Biapra Nnamdi Kanu.
Mai...
Masu sarrafa kayayyaki sun kalubalanci harajin kaso 4 cikin dari akan kayan da aka shigo dasu Nigeria daga kasashen waje.
Wasu daga cikin masu kamfanonin...