Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari a sabuwar unguwar Yamtake da ke Ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno.
Mayaƙan sun kashe sojoji biyu...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 18 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tashi zuwa kasar Ingila domin Halartar taron binne Gawar Marigayiya sarauniyar Ingila Elizabeth ta ll.
A takardar da...
Gabanin zaben 2023, jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta kori dan takararta na shugaban kasa, Mista Dumebi Kachikwu daga jam’iyyar.
A makon da ya gabata...
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnonin yankin Arewa maso Gabas na shirin kafa kamfanin sufurin jiragen sama na kasuwanci a...