A Yau Labarai

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari a sabuwar unguwar Yamtake da ke Ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno. Mayaƙan sun kashe sojoji biyu...

Ganduje ya gana da su Kawu Sumaila

Shugaban jam'iyyar APC na Kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje CON, ya yi ganawa ta musamman da wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP daga Kano.  Wadanda aka yi...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Ƴan ta’adda sun kashe mutane biyu da sace mutum É—aya a jihar Kano

Wasu Æ´an bindiga sun kai hari garin Faruruwa da ke Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano, inda suka...

Jam’iyyar PDP bata shiryawa karÉ“ar mulki a hannun APC ba—Wike

Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, yace jam'iyyar PDP bata shiryawa karɓar mulki a hannun APC ba a...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau  18 watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340  ...

Siyasa

Babu maganar komawar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC—Buba Galadima

Jigo a tafiyar jam’iyyar NNPP, a matakin kasa Buba Galadima, ya karyata jita-jitar da ake yadawa akan cewa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Jam’iyyar PDP bata shiryawa karÉ“ar mulki a hannun APC ba—Wike

Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, yace jam'iyyar PDP...

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

So nayi a cire Fubara daga gwamna ba dakatarwa ba—Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana goyon bayan sa...

Sai Kwankwaso ya jingine Kwankwasiyya zamu karÉ“e shi—Abdullahi Abbas

Shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya...

Akwai sauran yan majalisar da muke tattaunawa dasu—Kawu Sumaila

Sanatan Kano ta Kudu Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila, yace...

Al'adu

Labarai A Yau

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 24 a jihar Katsina

Aƙalla mutum 24 ne suka rasu tare da lalata gida 16,625 a Jihar Katsina da ke arewacin Najeriya sakamakon ambaliyar ruwa da aka fuskanta...

Zulum ya bai wa asibiti tallafin N100m da gidaje 24

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya bai wa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri (UMTH) tallafin Naira miliyan 100. Zulum ya kuma aza harsashin gina gidajen...

Ba mu biya kuÉ—in fansa wajen sakin waÉ—anda aka yi garkuwa da su ba – Gwamnati

Gwamnatin Nijeriya ta ce ba ta biya wani kuÉ—in fansa ba wajen ganin an sako mutanen da aka yi garkuwa da su a harin...

Farfesa Folasade ta zama mace ta farko da ta samu ikon zama shugaban babbar jam’ia a Najeriya 

An nada Farfesa Folasade Ogunsola a matsayin mace ta farko da ta fara zama shugaban jami'ar Legas (UNILAG) Ogunsola ta yi nasara ne cikin mutane...
- Advertisement -

Kasafin Ƙudi: Buhari da Osinbanjo zasu kashe naira biliyan 3.34 a tafiye-tafiye da za suyi a 2023

Naira biliyan 3.34 fadar shugaban ƙasa ta ware dan tafiye-tafiyen gida da na waje na shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakin shugaban kasa Yemi...

 Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Ƙasa ya rasu a Canada

Vanguard ta ruwaito cewa Ogbulafor ya rasu ne a ranar Alhamis a kasar Canada yana da shekaru 73. Idan za a iya tunawa, Marigayin shine...

Gwamnati ta ware naira biliyan 470 a kasafin badi don inganta jami’o’i

Bayan Kwashe watanni 7 malaman jami’oin Najeriya na yajin aiki domin tilastawa gwamnatin kasar kara kudaden da gwamnati ke kashewa wajen bunkasa jami’oin kasar,...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

An gano wajen da ake haÉ—a makamai a jihar Kano

Rundunar ƴan sandan ta ƙasa ta bayyana cewa gano...

Ƴan bindiga sun sace mata da ƙananun yara a Katsina

Al'ummar ƙaramar hukumar Funtua dake jihar Katsina sun bayyana...