Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari a sabuwar unguwar Yamtake da ke Ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno.
Mayaƙan sun kashe sojoji biyu...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 18 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Ga alama sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC a jihar Kano bayan da taƙaddama ta ɓarke tsakanin ƴaƴan jam'iyyar.
Yayin wani taron jam'iyyar...
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Kashim Shettima ya yi alkawarin za su kawo karshen matsalar tsaron Najeriya cikin wata shida muddin...
Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya ce bai yi nadamar zama minista a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba.
Ministan ya bayyana...