Fitaccen dan jaridar nan Mamallakin jaridar Daily Nigerian, Ja'afar Ja'afar, ya bayyana cewa mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Barau I. Jibrin, yana da hannu dumu-dumu,...
Jam'iyyar NNPP ta kori tsohon kakakin ta na jihar Kano, Musa Nuhu'Yankaba.
Bayanin hakan na cikin wata sanarwa da shugabannin jam'iyyar na mazabar Kawaji dake...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 27 ga watan Junairu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,670
Farashin...
Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban...