Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce wasu na son yin amfani da rashin zuwan tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari Abuja domin nuna cewa akwai...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 21 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta karbi ‘ya’yan jam’iyyar PDP sama da 1,000 da suka sauya sheka.
Jam’iyyar ta sanar da sauya shekar ne a...
Wata biyu kacal da nada Abubakar Lawal a matsayin Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, an cire shi kan zargin rashawa.
Shugaban ’Yan Sandan Najeriya Usman...
Dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar a shirye take ta karbi Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai,...