Gwamnatin Nigeria tace daga yanzu kungiyar Lakurawa ta zama ta yan ta'adda, sannan an haramta duk wani nau'in ayyukan kungiyar.
:::Gwamnatin Nigeria ta kashe Naira biliyan...
Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban...