Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce wasu na son yin amfani da rashin zuwan tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari Abuja domin nuna cewa akwai...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 21 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Mazauna garuruwan Oke-Ata, Soyoye, Ibara Orile, Rounder da sauran al’umma a karamar hukumar Abeokuta ta Arewa a jihar Ogun, suna cikin ‘kawanya’ na masu...
Kola Abiola, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), ya caccaki jami’an tsaro kan gazawarsu wajen yaki da rashin tsaro a...
Duba da yadda al’amuran daba da shaye-shaye a tsakanin al’umma ke kara ta’azzara musamman gabannin zabukan shekarar 2023, wani dan gwagwarmaya kuma mai bincike,...
Iyalan sarkin arewan Bauchi kuma fitaccen dan siyasa a jihar Bauchi a jam’iyyar APC, Alhaji Hassan Muhammad Sharif sun tabbatar da rasuwarsa sakamakon hatsarin...