A Yau Labarai

An kama mai garkuwa da mutane a jihar Kano

Dakarun soji sun kama wani mutum ɗan shekaru 55 a lokacin da suke yin sintiri a ƙauyen Sumama dake karamar hukumar Tudun Wada, a jihar...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 19 ga watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,615. Farashin siyarwa ₦1,620. Dalar...

Mashahuri

Gwamnatin Neja ta saka dokar hana fita a jihar

Gwamnan jihar Neja Umaru Muhammad Bago, ya sanya dokar...

Fashewar wasu abubuwa ta kashe mutane a jihar Kaduna

Fashewar wasu abubuwa tayi sanadiyar mutuwar wasu kananan yara...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Fashewar wasu abubuwa ta kashe mutane a jihar Kaduna

Fashewar wasu abubuwa tayi sanadiyar mutuwar wasu kananan yara Æ´an shekara 13, da 6 a yankin Abakpa, dake...

Rundunar Hisbah ta rushe gurin da ake cewa Sawun Annabi Muhammad (SAW) ya fito

Rundunar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani taɓo da aka ce an ga sawun Annabi Muhammadu...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 22 watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340  ...

Siyasa

Babu maganar komawar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC—Buba Galadima

Jigo a tafiyar jam’iyyar NNPP, a matakin kasa Buba Galadima, ya karyata jita-jitar da ake yadawa akan cewa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

An kama mai garkuwa da mutane a jihar Kano

Dakarun soji sun kama wani mutum É—an shekaru 55...

Gwamnatin Borno zata  gyara rijiyoyin burtsatse da Naira miliyan 850

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya amince a...

Mu muka kashe Arewacin Najeriya—Gwamnan Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, yace Æ´an siyasar...

Gwamnan Edo ya dakatar da masaraucin jihar akan garkuwa da mutane

Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo, ya dakatar da Dr....

Al'adu

Labarai A Yau

Ana yi wa rayuwata barazana kan sauya fasalin NNPC – Kyari

Shugaban Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL), Mele Kyari, ya ce ana yi masa barazanar kisa sakamakon aikin sauya fasalin kamfanin da yake gudanarwa. Kyari ya...

IPMAN na son a yi karin kuÉ—in fetur a Najeriya

Kungiyar dillalan man fetur ta kasa a Najeriya, IPMAN, ta bukaci a yi karin kudin man fetur a hukumance muddin ana so a saukaka...

EFCC ta daukaka kara kan hukuncin aike da shugabanta gidan yari

Shugaban Hukumar Yaki Da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), Abdulrasheed Bawa a jiya ya ce hukumar ta daukaka kara kan hukuncin...

Tarayyar Turai ta ware Yuro dubu dari biyar domin yakar cutar kwalara a Najeriya

Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta ce ta ware kimanin Yuro 500,000 domin tallafa wa Najeriya a yakin da take yi da annobar Kwalarar da...
- Advertisement -

El-Rufai ya bada umarnin dawo wa da iyayen yara kudin makarantar da suka biya

Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya soke biyan kudin makaranta a makarantun sakandaren gwamnati tare da umartar shugabannin makarantu su mayar wa iyayen daliban da...

Ranar Alhamis za a yi zaben kananan hukumomi a Neja

Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da ranar Alhamis mai zuwa a matsayin ranar da za a gudanar da zaben Kananan Hukumomi a Jihar Neja. Sanarwar...

Ambaliyar ruwa: Aisha Buhari ta raba tallafin N10m a Binuwai

Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari, ta bayar da tallafin naira miliyan 10 domin rage radadin mutanen da suka fuskanci ambaliyar ruwa a Jihar Binuwai. Aminiya ta...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

An gano wajen da ake haÉ—a makamai a jihar Kano

Rundunar ƴan sandan ta ƙasa ta bayyana cewa gano...

Ƴan bindiga sun sace mata da ƙananun yara a Katsina

Al'ummar ƙaramar hukumar Funtua dake jihar Katsina sun bayyana...