Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 19 ga watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,615.
Farashin siyarwa ₦1,620.
Dalar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 22 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Jami’an rundunar ‘yansandan Jihar Ondo sun kama wasu matasa uku da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne.
Wadanda ake zargin sun hada da Adeyeye Deji,...
A ranar Laraba ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ziyarci Abakalaiki, babban birnin jihar Ebonyi a wata ziyara...
Manchester United na shirin sayen dan wasan Napoli Victor Osimhen, dan Najeriya mai shekara 23, yayin da kungiyar ta Old Trafford ke neman dan gaba mai kai...