A Yau Labarai

An kama mai garkuwa da mutane a jihar Kano

Dakarun soji sun kama wani mutum ɗan shekaru 55 a lokacin da suke yin sintiri a ƙauyen Sumama dake karamar hukumar Tudun Wada, a jihar...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 19 ga watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,615. Farashin siyarwa ₦1,620. Dalar...

Mashahuri

Gwamnatin Neja ta saka dokar hana fita a jihar

Gwamnan jihar Neja Umaru Muhammad Bago, ya sanya dokar...

Fashewar wasu abubuwa ta kashe mutane a jihar Kaduna

Fashewar wasu abubuwa tayi sanadiyar mutuwar wasu kananan yara...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Fashewar wasu abubuwa ta kashe mutane a jihar Kaduna

Fashewar wasu abubuwa tayi sanadiyar mutuwar wasu kananan yara Æ´an shekara 13, da 6 a yankin Abakpa, dake...

Rundunar Hisbah ta rushe gurin da ake cewa Sawun Annabi Muhammad (SAW) ya fito

Rundunar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani taɓo da aka ce an ga sawun Annabi Muhammadu...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 22 watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340  ...

Siyasa

Babu maganar komawar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC—Buba Galadima

Jigo a tafiyar jam’iyyar NNPP, a matakin kasa Buba Galadima, ya karyata jita-jitar da ake yadawa akan cewa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

An kama mai garkuwa da mutane a jihar Kano

Dakarun soji sun kama wani mutum É—an shekaru 55...

Gwamnatin Borno zata  gyara rijiyoyin burtsatse da Naira miliyan 850

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya amince a...

Mu muka kashe Arewacin Najeriya—Gwamnan Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani, yace Æ´an siyasar...

Gwamnan Edo ya dakatar da masaraucin jihar akan garkuwa da mutane

Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo, ya dakatar da Dr....

Al'adu

Labarai A Yau

EFCC ta mayar wa CBN kudi sama da naira biliyan 19 da aka boye

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta ce ta mayar da kudaden ceto tattalin arziki na naira biliyan...

An gurfanar da wani mutum a kotu kan satar tayar babur – Ekiti

An gurfanar da wani mutum a gaban wata Kotun Majistare da ke zamanta a Ado-Ekiti, babban birnin Jihar Ekiti, kan zargin satar tayar babur. Bayanan...

INEC ta samar da tsarin yadda ‘yan gudun hijira za su yi zabe a Zamfara

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) a Jihar Zamafara ta sanar da cewar ta samar da tsarin yadda ‘yan gudun hijira da kuma al’ummar...

Dalilin da ya sa aka zaɓi Qatar a matsayin wadda za ta karɓi baƙuncin kofin duniya

A shekara ta 2010 ne Qatar ta yi nasarar samun damar karɓar baƙuncin gasar kofin duniya bayan ta samu ƙuri'u 22 na shugabannin Fifa. Ta...
- Advertisement -

Gwamnatin Kaduna ta karyata rahoton kai hari a hanyar Kaduna – Abuja

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bukaci al’ummar jihar da masu bin babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja da su yi watsi da sakonnin da wasu marasa...

Na sanar da sarki Charles III ba ni da gidan kaina a Birtaniya – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya sanar da Sarki Charles na III cewa ba shi da gidan kansa a duk fadin Birtaniya. Aminiya ta ruwaito cewa,...

Wata mata ta shafe watanni 6 tana sayar da zobon da ta hada da jinin cutar kanjamau

Wata mata da kawo yanzu babu wani cikakken bayani a kanta ta bayyana cewa tana amfani da jini mai dauke da kwayoyin cutar kanjamau...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

An gano wajen da ake haÉ—a makamai a jihar Kano

Rundunar ƴan sandan ta ƙasa ta bayyana cewa gano...

Ƴan bindiga sun sace mata da ƙananun yara a Katsina

Al'ummar ƙaramar hukumar Funtua dake jihar Katsina sun bayyana...