Kamfanin rarraba lantarki na Kano, KEDCO ya ƙaryata labarin cewa wutar lantarki ta awanni 2, kacal ake samu a Kano, Katsina da Jigawa.
Cikin wata sanarwar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 23 ga watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,615.
Farashin...
Jami’an ‘yansandan Nijeriya a Jihar Adamawa sun kama wani matashi dan shekara 32 mai suna Joseph Nwakibe bisa zargin aikata damfara.
‘Yansandan sun ce sun...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-ruf’i, ya tabbatar da maigirma Wazirin Jere a matsayin sabon Sarkin Jere.
Wazirin Jere, Alh. Abdullahi Daniya, wanda shi...
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun samu nasarar kashe ’yan bindiga da dama a dajin Gadar Zaima da ke Karamar Hukumar Bukkuyum ta Jihar Zamfara.
Majiyar ta...