A Yau Labarai

Kotu ta tura mutane 29 gidan yari akan zargin su da kisan DPO na Rano

Kotun Majistare ta 20 da ke Noman's Land Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Fauziyya Isa Sheshe, ta tura mutane 29 gidan yari bisa zargin su...

Babbar Sallah: Ku kula da lafiyar dabbobin da zaku yanka—Gwamnatin Kano

Yayin da a'lumma ke cigaba da yin shirye-shiryen bikin babbar Sallah Gwamnatin Kano ta bukaci mazauna jihar dasu bayar da muhimmanci wajen duba lafiya...

Mashahuri

Magoya bayan APC na Kano sun goyi bayan Tinubu ya yi tazarce

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare da...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Magoya bayan APC na Kano sun goyi bayan Tinubu ya yi tazarce

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare da daukacin magoya bayan jam’iyyar APC na Arewacin Kano, sun...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 06 ga watan Yuni 2025. Darajar...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 06 ga watan Yuni 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,605 Farashin...

Siyasa

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Kotu ta tura mutane 29 gidan yari akan zargin su da kisan DPO na Rano

Kotun Majistare ta 20 da ke Noman's Land Kano,...

Matsanancin cunkoson ababen hawa ya rutsa da matafiya a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Masu amfani da hanya na fuskantar cunkoson ababen hawa...

Rundunar Civil Defence zata baza jami’ai sama da 3000 a Kano yayin bukukuwan babbar Sallah

Rundunar tsaron a'lumma ta farin kaya Civil Defence (NSCDC)...

An samu bindiga a gidan wanda ake zargi da kisan DPO a Rano–Yan sandan Kano

Sabbin bayanai sun fito dangane da binciken kisan DPO...

Al'adu

Labarai A Yau

Shu’aibu Lawan Kumurci: Babban burina na zama shugaban kasar Najeriya

Jarumin fim Shu'aibu Lawan Kumurci ya nuna sha'awarsa na son ganin yana jagorantar mutane a matsayin wani shugaba. Kumurci ya ce yana da burin son...

Lauyoyi tara sun kai Safara’u da Gwanja da Murja Æ™ara Kotun Musulunci

Wasu lauyoyi guda tara sun kai wasu mutum goma ƙara waɗanda suka shahara a shafin Tiktok. Mai magana da yawun Kotunan Jihar Kano Baba Jibo...

Hukumar NBC ta haramta waÆ™ar ‘Warr’ ta Ado Gwanja a Najeriya

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan...

Mafarauta da Æ´an banga sun kashe Æ´an bindiga 30 a Taraba

Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...
- Advertisement -

Ma’aikatan kula da zirga-zirgar jiragen sama sun hana tashin jirage a Kano

Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...

Rushewar katangar makaranta ta kashe yara 2 a Legas

Wasu yara biyu, Samat Saheed da wata yarinya da ba a fayyace sunanta ba, sun rasa rayukansu a lokacin da katangar makarantar Covenant Point...

Brazil ta hana sayar da wayoyin iphone marasa caja

Gwamnatin Brazil ta ce ta hana sayar da wayoyin iPhone wadanda ba su da caja a kasar. A wata sanarwa da ma'aikatar shari'ar kasar ta...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Boko Haram ta kai hari sansanin sojoji na Yobe

Rahotanni sun bayyana cewa mayaƙan Boko Haram sun kai...

Mahara sun kashe sojoji da fararen hula a jihar Borno

Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari...

An gano wajen da ake haÉ—a makamai a jihar Kano

Rundunar ƴan sandan ta ƙasa ta bayyana cewa gano...