Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 03 ga watan Yuni 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,605
Farashin...
Kwamatin zaman lafiya na kasa ya gayyaci jam'iyyun siyasa da 'yan takarar shugaban kasa da masu magana da yawunsu domin sanya hannu akan yarjejeniyar...
Jiragen yakin sojojin Najeriya sun kashe manyan kwamandojin ISWAP uku a maboyar kungiyar a yankin Tafkin Chadi.
Wata majiyar tsaron ta tabbatar da mutuwar manyan...
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo ya ziyarci Kano a domin yin ta'aziya ga Sanata Kabiru Gaya kan rasuwar dansa.
Osibanjo ya bayyana rashin Sadik...
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sami nasarar cafke wata budurwa wadda ake zarginta da laifin shekawa wani saurayi ruwan Shayi a jikinsa.
Mai magana...