A Yau Labarai

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 17 daga watan Disamba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,485 Farashin siyarwa ₦1,495 Dalar Amurka...

An ƙone mace mai juna biyu da ƙaramin ɗan ta bayan kashe su a Kano

Al’ummar unguwar Sheka Sabuwar Gandu a birnin Kano sun shiga firgici da jimami bayan wasu da ba a san ko su waye ba sun...

Mashahuri

Ƙarancin iskar gas ya janyo ƙarancin wutar lantarki a faɗin Najeriya

Akwai barazanar ‘yan Najeriya su gudanar da bukukuwan Kirsimeti...

ICPC za ta binciki zargin Dangote kan Shugaban NMDPRA

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da dangogin...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Ƙarancin iskar gas ya janyo ƙarancin wutar lantarki a faɗin Najeriya

Akwai barazanar ‘yan Najeriya su gudanar da bukukuwan Kirsimeti ba tare da isashshsiyar wutar lantarki ba, idan har...

ICPC za ta binciki zargin Dangote kan Shugaban NMDPRA

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da dangogin su ta ƙasa (ICPC) ta tabbatar da karɓar ƙorafi...

Kasuwanci

Ƙarancin iskar gas ya janyo ƙarancin wutar lantarki a faɗin Najeriya

Akwai barazanar ‘yan Najeriya su gudanar da bukukuwan Kirsimeti ba tare da isashshsiyar wutar lantarki ba, idan har Gwamnatin Tarayya ba ta...

Siyasa

Bangaren Wike ya naɗa sabbin shugabannin PDP na riƙon ƙwarya

Wani bangare na jam’iyyar PDP da ke goyon bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya sanar da rushe kwamitin gudanarwar jam’iyyar na ƙasa...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Jirgin sama ya yi hatsari a Owerri

Hukumar Binciken Hatsarurrukan Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasa (NSIB)...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Ganduje Ya Janye Shirin Kafa Rundunar Hisbah a Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar...

Majalisa ta Amince da NaÉ—in Jakadun Najeriya

Majalisar Dattawa ta tabbatar da naÉ—in jakadu uku na...

Al'adu

Labarai A Yau

Rashin kulawa ya sa wata mata neman kotu ta raba aurenta da mijinta

Wata kotu da ke zamanta a yankin Kubwa a Abuja ta raba auren shekara 12 tsakanin wata mata mai suna Amina Hamisu da mijinta,...

Zaben Gwamnoni: Ba mu yi hadaka da kowace jam’iyya ba – LP

A yayin da ake shirin yin zaben gwamna da ‘yan majalisun dokiki a ranar 11 ga watan Maris na 2023, jam’iyyar LP ta shelanta...

NNPP na zargin Ganduje da shirya wa zabe makarkashiya

Jam’iyyar NNPP ta bakin wani jigonta, Baffa Bichi ta ce suna sane da shirin da gwamnatin Ganduje ta yi na kawo bakin ’yan daba...

Ganduje ya yi wa fursunoni 12 afuwa kwanaki uku kafin zabe

Kwanaki uku kafin zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokoki, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano, ya yi afuwa wa wasu fursunoni 12 da...
- Advertisement -

Tinubu ya bukaci kotu ta ba shi damar duba kayayyakin zabe

Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja, da ta ba su damar...

INEC ta cire sunan Alhassan Doguwa daga zababbun ‘yan majalisar Kano

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta cire sunan Alhassan Ado Doguwa daga jerin ‘yan majalisar wakilai da suka lashe zaben ranar...

Ba za mu bari NNPP ta yi magudin zabe ba a Kano — Gwamnatin Kano

Gwamnatin jahar Kano karkashin jam’iyyar APC ta sha alwashin tabbatar da hana duk wani yunkuri da ‘yan adawa za su yi na yin magudi...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin...

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ke ƙarƙashin Operation HADIN KAI...