A Yau Labarai

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 17 ga watan Disamba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2500      ...

Duk mai zargi na a kan alaÆ™a da Æ´an ta’adda ya tafi kotu–Bello Matawalle

Ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle, ya ƙalubalanci mutanen da ke alaƙan ta shi da yin mu'amala da ƴan ta'addan jihar Zamfara. Matawalle, ya bayyana hakan...

Mashahuri

ICPC za ta binciki zargin Dangote kan Shugaban NMDPRA

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da dangogin...

Jirgin sama ya yi hatsari a Owerri

Hukumar Binciken Hatsarurrukan Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasa (NSIB)...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

ICPC za ta binciki zargin Dangote kan Shugaban NMDPRA

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da dangogin su ta ƙasa (ICPC) ta tabbatar da karɓar ƙorafi...

Jirgin sama ya yi hatsari a Owerri

Hukumar Binciken Hatsarurrukan Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasa (NSIB) ta tabbatar da faruwar hatsari da ya shafi wani...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 17 daga watan Disamba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,485 Farashin...

Siyasa

Bangaren Wike ya naɗa sabbin shugabannin PDP na riƙon ƙwarya

Wani bangare na jam’iyyar PDP da ke goyon bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya sanar da rushe kwamitin gudanarwar jam’iyyar na ƙasa...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Ganduje Ya Janye Shirin Kafa Rundunar Hisbah a Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar...

Majalisa ta Amince da NaÉ—in Jakadun Najeriya

Majalisar Dattawa ta tabbatar da naÉ—in jakadu uku na...

Tsohon babban mai shari’a na Æ™asa ya rasu

Wata majiya ta kusa da iyalan sa ta tabbatar...

Al'adu

Labarai A Yau

Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau,09 ga Maris, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau; Farashin siyarwa...

Sojoji sun ceto kwamishinar mata da aka sace a Kuros Riba

Dakarun sojoji sun ceto kwamishinar harkokin mata ta jihar Kuros Riba, Misis Gertrude Njar daga hannun masu garkuwa da mutane. Jami’in hulda da jama’a na...

‘Yan takarar kujerar gwamna 6 sun janyewa gwamna Fintiri

Kwanaki 4 kafin hukumar zabe INEC ta gudanar da zabukan kujerun gwamna da ‘yan majalisun jihohi, ‘yan takarar kujerar gwamna shida, sun janyewa gwamna...

Mata miliyan 7 masu juna biyu na fama da cutar yunwa a kasashe 12 – UNICEF

Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya koka da karuwar matan da basa samun wadataccen abinci mai gina jiki musamman masu...
- Advertisement -

INEC ta dage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dage zaben gwamnoni da na yan majalisun jihohi na shekara ta 2023, da aka shirya...

Wasu matasa bakwai sun yi wa yarinya ‘yar shekara 15 fyade a Adamawa

Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu matasa bakwai da laifin yi wa wata yarinya ‘yar shekara 15 fyade a kauyen Kodomun da ke karamar...

Wani matashi ya gurfana a kotu bisa tuhumar satar akuya

Rundunar ‘yan sanda a ranar Talata, ta gurfanar da wani mutum mai shekaru 35, Adebayo Wasiu, a gaban wata kotun majistare ta Ado-Ekiti bisa...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin...

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ke ƙarƙashin Operation HADIN KAI...