Gwamnatin tarayya ta sanar da ranakun hutun Sallah ƙarama.
Gwamnatin tace Litinin 31 ga watan Maris da Talata 1 ga watan Afrilu sune ranakun hutun.
Bayanin hakan...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 24 ga watan Maris 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2380
...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 27 ga watan Maris 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,550.
Farashin...
Gabanin zaben 2023, jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta kori dan takararta na shugaban kasa, Mista Dumebi Kachikwu daga jam’iyyar.
A makon da ya gabata...
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnonin yankin Arewa maso Gabas na shirin kafa kamfanin sufurin jiragen sama na kasuwanci a...
Wata tawaga ta musamman ta mataimakan shugabannin jami’o’in gwamnatin kasar nan ta roki shugaban Kasa Muhammadu Buhari, kan ya yi watsi da tsarin da...
Sarkin Ingila Charles na III ya dakatar da bukatar shugaban Kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa Halartar babban taron binne Gawar Marigayiya sarauniyar Ingila Elizabeth ta...