Ɗan majalisar wakilai na ƙaramar hukumar Bichi Abubakar Kabir Abubakar, ya miƙa saƙon ta'aziyyar rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi, wanda ya rasu yana da...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 04 ga watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,550.
Farashin...
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje da wasu manyan yan Najeriya sun ce gwamnatin Tinubu a 2023 zai gaggauta kawo cigaba da bunkasa a kasar.
Ganduje...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bukaci a rika tura dalibai mata Jami’ar Musulunci ta Madina, domin su karanci fannin likitanci...