A Yau Labarai

Tafiyar Tinubu Faransa tasa an kashe Æ´an Najeriya 150—Peter Obi

Ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya buƙaci Shugaban ƙasa Tinubu da ya dawo gida Najeriya ba tare da...

Zulum ya bayar da kyautar gida ga dalibin da aka ci zarafi

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya bayar da kyautar gida da É—aukar nauyin karatun yaron nan da malamin sa yaci zarafin sa ta...

Mashahuri

Isra’ila na neman kaiwa tashoshin nukiliyar Iran hari

Yan siyasar Isra’ila sun yi kira da a kai...

Babu maganar komawar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC—Buba Galadima

Jigo a tafiyar jam’iyyar NNPP, a matakin kasa Buba...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Isra’ila na neman kaiwa tashoshin nukiliyar Iran hari

Yan siyasar Isra’ila sun yi kira da a kai hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran. An samu wannan bayani bayan...

Babu maganar komawar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC—Buba Galadima

Jigo a tafiyar jam’iyyar NNPP, a matakin kasa Buba Galadima, ya karyata jita-jitar da ake yadawa akan cewa...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 17 ga watan Afrilu 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,615. Farashin...

Siyasa

Ministocin gwmanatin Buhari na shirin komawa SDP

Akwai alamun dake bayyana cewa wasu tsaffin ministocin gwmanatin tsohon shugaban Kasa Buhari na shirin ficewa daga APC zuwa jam’iyyar SDP. Daya daga...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

An kama ɗaruruwan mayaƙan Boko Haram a Lagos

Kwamandan rundunar Æ´an sa kai ta jihar Lagos Kumar...

Tafiyar Tinubu Faransa tasa an kashe Æ´an Najeriya 150—Peter Obi

Ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP a zaben...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Al'adu

Labarai A Yau

Malamai sun bijire wa ASUU sun dawo aiki a jami’ar Nassarawa

Wasu malaman Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi, NSUK, sun bijire wa umarnin ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa, ASUU, inda su ka dawo bakin...

Gwamnatin Kogi ta yi ikirarin mallakar kamfanin siminti na Obajana kuma ta fara yunkurin ƙwato shi daga hannun Dangote

Gwamnatin Kogi ta fara ɗaukar gaɓaran ƙwato kamfanin siminti na Obajana daga hannun kamfanin siminti na Dangote. Kudurin gwamnatin na kunshe ne a cikin rahoton...

An gano gawa 13, mutum 10 sun bace a hatsarin kwalekwale a Zamfara

Masu aikin ceto sun gano gawarwakin mutum 10 da suka nutse bayan kwalekwale da suka shiga domin guje wa ’yan bindiga da suka kai...

OPEC ta zabtare yawan man da Najeriya za ta rika fitarwa kasuwannin Duniya

Kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur ta zabtare adadin man da ta baiwa Najeriya ta dinga fitarwa kowacce rana daga ganga miliyan...
- Advertisement -

Buhari ya yabawa sojojin da suka kwato fasinjojin jirgin kasa na Abuja-Kaduna

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjinawa sojojin kasar akan rawar da suka taka wajen kubutar da sauran fasinjojin jirgin kasar da akayi garkuwa da...

Yadda kudade suke kaiwa da komowa a kasuwar canjin kudaden waje a yau Alhamis

Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa Naira Siya = 725 / Siyarwa = 740 Pounds zuwa Naira Siya = 832 / Siyarwa...

Mutum 30 sun nutse a ruwa yayin tsere wa ’yan bindiga a Zamfara

Akalla mutane 30 ne ake fargabar sun nutse a ruwa a lokacin da suke kokarin tsere wa ’yan bindiga daga kauyen Birnin Waje da...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

An gano wajen da ake haÉ—a makamai a jihar Kano

Rundunar ƴan sandan ta ƙasa ta bayyana cewa gano...

Ƴan bindiga sun sace mata da ƙananun yara a Katsina

Al'ummar ƙaramar hukumar Funtua dake jihar Katsina sun bayyana...

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...