A Yau Labarai

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 16 ga watan Disamba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2500      ...

Kotu ta saka ranar yankewa Abba Kyari hukunci a shari’ar sa da NDLEA

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage ranar yanke hukunci a shari’ar da Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ke...

Mashahuri

Buhari ya yarda da jita-jitar cewa na shirya kashe shi – Aisha Buhari

Uwargidan tsohon shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana yadda...

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Buhari ya yarda da jita-jitar cewa na shirya kashe shi – Aisha Buhari

Uwargidan tsohon shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana yadda marigayi, Muhammadu Buhari, ya fara kulle kansa a ɗaki...

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin gwamnatin sa na inganta tsaro ta hanyar samarwa da...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 16 daga watan Disamba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,480 Farashin...

Siyasa

Bangaren Wike ya naɗa sabbin shugabannin PDP na riƙon ƙwarya

Wani bangare na jam’iyyar PDP da ke goyon bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya sanar da rushe kwamitin gudanarwar jam’iyyar na ƙasa...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Matashi ya kashe ladani yayin kiran Sallar Asuba a Kano

Wani mummunan lamari ya faru a unguwar Hotoro Maraɓa,...

Cece kuce ya mamaye shirin É—auke shalkwatar bankin masana’antu daga Abuja zuwa Lagos

Shirin gwamnatin tarayya na mayar da shalkwatar Bankin Masana’antu...

Al'adu

Labarai A Yau

An kama ‘yan sandan da ke bai wa Rarara kariya

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa an kama wasu ‘yan sanda da ke ba shahararren mawakin nan na Kano Dauda Kahutu Rarara...

Messi ya wuce tarihin Cristiano Ronaldo

Dan wasan gaba na Paris Saint-Germain, Lionel Messi, a ranar Asabar, ya zarce tarihin kyaftin din Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, yayin da ya ci kwallo...

Chukwueze ya haskaka a wasan da Villarreal ta doke Madrid

Dan wasan Nijeriya, Samuel Chukwueze da ke taka leda a Villarreal ya taimaka wa kungiyar wajen doke Real Madrid da ci 3-2 a gasar...

Allah ya yiwa mai É—akin Alhaji Aminu ÆŠantata rasuwa

Allah ya yiwa mai É—akin Alhaji Aminu ÆŠantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa. Mama Rabi ta rasu a...
- Advertisement -

Buhari ya nemi a kawo ƙarshen tashin hankalin Binuwai

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kashe-kashen baya-bayan nan da aka samu a jihar Benue da ke arewa ta tsakiyar ƙasar. Rahotonni...

Abin da ya sa muka dage mukabala da Dakta Idris bisa kalamansa a kan manzon Allah – Hukumar Shari’a

Hukumar Shari’ar Musulunci ta jihar Bauchi ta dage zaman tattaunawa da ta shirya a tsakaninta da malamai da kuma Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi...

Babu daukar fansa a gwamnatin Abba Gida-gida – Hon Bashir

Shugaban kungiyar hada manufar Abba Gida-gida ta ‘AKY Brother Hood Campaign’, Hon Bashir Abubakar ya bayyana babu daukar fansa a cikin gwamnatin Abba Kabir...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin...

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ke ƙarƙashin Operation HADIN KAI...