Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari a sabuwar unguwar Yamtake da ke Ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno.
Mayaƙan sun kashe sojoji biyu...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 18 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin inganta tsaro, sauya tattalin arziki da sauransu, yayin da ya bayyana...
Gwamnatin Zamfara ta ce mayakan ISWAP sun fara kafa sansanoni a sassan jihar.
Shugaban Kwamitin Hukunta Laifukan ’Yan Bindiga da Dangoginsu kuma Shugaban Kwamitin Hadin...