A Yau Labarai

ICPC za ta binciki zargin Dangote kan Shugaban NMDPRA

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da dangogin su ta ƙasa (ICPC) ta tabbatar da karɓar ƙorafi daga Alhaji Aliko Dangote, inda ya zargi...

Sakon tsira da mutunci Wanda yafi kwana da kudi daga Hon.Da’u Aliyu Abubakar 

A yayin wata zantawa da manema labarai  hon.Da'u Aliyu Abubakar dake a matsayin Mai unguwar gandun sarki Kuma kogunan kasar hausa ya bayya cewar...

Mashahuri

Ƴan sanda sun kama dillalin tabar Wiwi a birnin Kano

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kama wani...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Binciken ICPC ne zai bayyana gaskiya a kan zargin da Dangote ke yi min–Shugaban NMDPRA

Shugaban Hukumar Kula da Albarkatun Man Fetur ta ƙasa (NMDPRA), Farouk Ahmed, ya bayyana cewa zargin da shugaban...

Ƙarancin iskar gas ya janyo ƙarancin wutar lantarki a faɗin Najeriya

Akwai barazanar ‘yan Najeriya su gudanar da bukukuwan Kirsimeti ba tare da isashshsiyar wutar lantarki ba, idan har...

Kasuwanci

Ƙarancin iskar gas ya janyo ƙarancin wutar lantarki a faɗin Najeriya

Akwai barazanar ‘yan Najeriya su gudanar da bukukuwan Kirsimeti ba tare da isashshsiyar wutar lantarki ba, idan har Gwamnatin Tarayya ba ta...

Siyasa

Bangaren Wike ya naɗa sabbin shugabannin PDP na riƙon ƙwarya

Wani bangare na jam’iyyar PDP da ke goyon bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya sanar da rushe kwamitin gudanarwar jam’iyyar na ƙasa...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Ƙarancin iskar gas ya janyo ƙarancin wutar lantarki a faɗin Najeriya

Akwai barazanar ‘yan Najeriya su gudanar da bukukuwan Kirsimeti...

ICPC za ta binciki zargin Dangote kan Shugaban NMDPRA

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da dangogin...

Jirgin sama ya yi hatsari a Owerri

Hukumar Binciken Hatsarurrukan Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasa (NSIB)...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Al'adu

Labarai A Yau

Birtaniya za ta daina É—aukan likitoci daga Najeriya

Birtaniya ta sanya sunan Najeriya a cikin jerin ƙasashen da ba za ta rinƙa ɗaukan likitoci da masu kula da masu rauni daga ƙasar...

Buhari zai tafi Saudiyya a ziyararsa ta karshe a matsayin shugaban ƙasa

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi Saudiyya ranar Talata a wata ziyara ta karshe da zai kai wata ƙasar waje a matsayin shugaban...

Isra’ila ta hana Musulmai yin ibada a masallacin Ibrahimi saboda ranar hutu ta Yahudawa

Isra’ila ta rufe masallacin Ibrahimi da ke birnin Hebron a Yamma da Kogin Jordan inda ta hana Musulmai masu ibada shiga har tsawon kwana...

Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Litinin

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 10 ga Afrilu, 2023 Yadda ake canzar da jakar...
- Advertisement -

Yadda ake canzar da kudin Fam zuwa Naira a yau Litinin

Darajar musayar Naira da Fam bisa bayanan da aka buga a kasuwar tsaro ta FMDQ inda ake yin ciniki a hukumance. A yau farashin canjin...

Yadda ake canzar da kudin Yuro zuwa Naira a yau Litinin

Farashin kasuwar bayan fage na Yuro zuwa Naira a yau, 10 ga Afrilu, 2023 (EUR zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage; Farashin siyarwa...

Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Litinin

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau, 10 ga Afrilu, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau; Farashin...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin...

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ke ƙarƙashin Operation HADIN KAI...