A Yau Labarai

Atiku Abubakar yayi ala wadai da kisan Æ´an arewa a Edo

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar PDP a zaɓen shekarar 2023 Atiku Abubakar, yayi ala wadai akan kisan gillar da aka yiwa wasu ƴan arewa...

Kwamishinan tsaron cikin gida na Kano yayi murabus

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya karɓi takardar ajiye aikin da kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris mai ritaya,...

Mashahuri

Mahara sun kashe mutane 10 a jihar Filato

Aƙalla mutum 10 ne suka rasu, yayin da wasu...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Mahara sun kashe mutane 10 a jihar Filato

Aƙalla mutum 10 ne suka rasu, yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon harin da wasu mahara suka...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 29 ga watan Maris 2025. Darajar...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 29 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,540. Farashin...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Atiku Abubakar yayi ala wadai da kisan Æ´an arewa a Edo

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar PDP a zaɓen...

Ƙaramin ministan Gidaje ya kaiwa Gwamnan Katsina ziyarar ta’aziyyar mahaifiyar sa

Karamin ministan gidaje da cigaban birane Yusuf Abdullahi Ata,...

An kashe Æ´an jihar Kano 16 a jihar Edo

Matasan jihar Edo sun kashe hausawan jihar Kano da...

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da...

Al'adu

Labarai A Yau

Zamfara ta sake bude makarantu 45 sakamakon samun tsaro

Gwamnatin jihar Zamfara ta bude makarantu 45 daga cikin 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, kamar yadda ma'aikatar ilimi ta sanar a ranar...

Buhari ya rantsar da Ariwoola a matsayin babban alkalin kasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya rantsar da mai shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin babban alkalin alkalan Najeriya. An gudanar da bikin rantsuwar...

Gwamnatin Kano za ta sauya wa jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote

Gwamnatin Jihar Kano ta soma shirye-shiryen sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar da ke Wudil zuwa sunan Alhaji Aliko Dangote, hamshakin attajirin...

BUK ta karyata labarin sanya ranar komawa aiki

Hukumar Gudanarwar Jami’ar Bayero ta Kano (BUK), ta karyata rahotannin da ke cewa ta ayyana ranar da za a koma aiki domin ci gaba...
- Advertisement -

Hukumar Kwastam ta bai wa Sojojin Najeriya jirage marasa matuka 86

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta mika wa Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya jirage marasa matuka guda 86 da ta kwace a hannun masu fasakwauri. Hukumar...

Buhari ya bai wa mawakiya Teni lambar girmamawa ta kasa

Fitacciyar mawakiyar Najeriya, Teniola Apata, wacce aka fi sani da Teni, ta samu lambar girmamawa daga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. A ranar Talata ne mawakiyar...

Jihohi na cikin barazanar fuskantar karin ambaliya – Nimet

Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya ta ce akwai yiwuwar karin jihohi su fuskanci ambaliyar ruwa a cikin kwanaki masu zuwa, musamman ma...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...