A Yau Labarai

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 26 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2380      ...

Gwamna Abba ya bayar da aikin yi ga É—aliban da gwamnatin Kano ta kai Indiya

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da aiki yi ga dalibai 53, da gwamnatin sa ta dauki nauyin karatun digirin su na...

Mashahuri

Tashin gobara ya jikkata yaro da janyo asarar dukiya a Kano

Tashin gobara ya ƙone wani bene mai hawa biyu...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 26 ga watan Maris 2025. Darajar...

Kwamishinan tsaron cikin gida na Kano yayi murabus

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya karɓi takardar ajiye aikin da kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Manjo...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 26 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,565. Farashin...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Kwamishinan tsaron cikin gida na Kano yayi murabus

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya karɓi takardar ajiye...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Ƙungiyoyin ƙwadago zasu kawo cikas a jihar Rivers

Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a jihar Rivers...

Wuta zata cinye masu neman Kano da tashin hankali—Sarki Sunusi

Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi ll,...

Kotuna suna yiwa jam’iyyun adawa zagon Æ™asa—Shugaban SDP

Shugaban jam'iyyar SDP na ƙasa Shehu Gaban, yace ana...

Al'adu

Labarai A Yau

Buhari zai sake ciyo bashin naira tiriliyan 11 a 2023

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika wa Majalisar Dokoki ta Kasa bukatar ciyo bashin Naira tirilan 11.3 a shekarar 2023. A Daftarin Kasafin 2023 na...

Man fetur: Dogayen layuka sun dawo a gidajen mai a kano

Jaridar Aminya ta ruwaito Dogayen layukan mai sun sake dawowa a gidajen mai a Kano, tun a karshen mako saboda karancin man fetur, wanda...

Sarkin Kano ya koka kan dabi’ar rashin karatun littafai a tsakanin matasa

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya koka kan dabi’ar rashin karatun littafai a wannan zamani. Sarkin ya yi wannan koken ne a...

Rasha da Belarus za su hada kai wajen yakar Ukraine

Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya ce kasarsa da Rasha za su tura rundunar hadin gwiwa ta soji domin mayar da martani ga abin...
- Advertisement -

ASUU na daf da janye yajin aiki – Falana

Babban Lauyan Najeriya, SAN, Femi Falana ya bayyana fatansa cewa za a janye yajin aikin da kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta ke yi nan...

Gobara ta kama a majalisar dokokin Jihar Kogi

Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta kama da wuta a safiyar wannan Litinin din. Kawo yanzu dai ba a kai ga gano musababbin tashin gobarar ba. Darektan...

ÆŠan majalisa Aminu Kuramu ya rasu a Saudiyya

Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Bakori a majalisar dokokin jihar Katsina, Dr Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu a Saudiya. Dan majalisar ya tafi kasa...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...