Mai Shari'a Obiora Egwuatu na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya janye hannunsa daga sauraron shari’ar da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha...
An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, mace ta farko.
Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta kasance tsohuwar ministar harkokin wajen ƙasar a jam'iyyar SWAPO...
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu yana cikin muhimman mutanen da gwamnatin tarayya za ta ba lambar karramawa na shekarar 2022. Legit.ng Hausa ta fahimci...
Abubakar Bakarabe Kofar Na’isa, babban mataimaki na musamman ga Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano, ya ce ‘yan daba da ake zargin mabiya kungiyar Kwankwasiyya...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika wa Majalisar Dokoki ta Kasa bukatar ciyo bashin Naira tirilan 11.3 a shekarar 2023.
A Daftarin Kasafin 2023 na...