Mai Shari'a Obiora Egwuatu na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya janye hannunsa daga sauraron shari’ar da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha...
An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, mace ta farko.
Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta kasance tsohuwar ministar harkokin wajen ƙasar a jam'iyyar SWAPO...
Fadar gwamnatin Najeriya ta shiga tsakanin rikicin da ya kunno kai tsakanin gwamnatin jihar Kogi da hamshakin Attajirin Afirka Aliko Dongote, dangane da mallakar...
Rundunar ‘yansandan Jihar Ebonyi ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai wani sashe na hedikwatar karamar hukumar Ezza ta arewa.
A cewar...
Sojojin Rasha sun yi awon gaba da wani Darakta-Janar da ke aiki a masana’antar nukiliyarta ta Zaporizhzhia.
Gwamnatin Ukraine na zargin dakarun Rasha da azabtarwa...
Sojojin Saman Najeriya sun samu nasarar kashe kasurgumin dan fashin dajin nan da ya addabi Jihar Kaduna, Ali Dogo, tare da wasu mutanensa 30
.PRNigeria...
Kungiyar tsoffin dalibai kwalejojin kimiyya ta jihar Kano da Jigawa ta jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa ci gaban su.
Tsohon shugaban kungiyar KASSOSA...