An fara shirya yadda za'a yiwa Sanata Natasha kiranye daga majalisar dattawa don tsige ta daga kujerar ta.
Natasha dai ta kasance mai wakiltar mazabar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 22 ga watan Maris 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,580.
Farashin...
Sojojin Rasha sun yi awon gaba da wani Darakta-Janar da ke aiki a masana’antar nukiliyarta ta Zaporizhzhia.
Gwamnatin Ukraine na zargin dakarun Rasha da azabtarwa...
Sojojin Saman Najeriya sun samu nasarar kashe kasurgumin dan fashin dajin nan da ya addabi Jihar Kaduna, Ali Dogo, tare da wasu mutanensa 30
.PRNigeria...
Kungiyar tsoffin dalibai kwalejojin kimiyya ta jihar Kano da Jigawa ta jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa ci gaban su.
Tsohon shugaban kungiyar KASSOSA...
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu yana cikin muhimman mutanen da gwamnatin tarayya za ta ba lambar karramawa na shekarar 2022. Legit.ng Hausa ta fahimci...
Abubakar Bakarabe Kofar Na’isa, babban mataimaki na musamman ga Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano, ya ce ‘yan daba da ake zargin mabiya kungiyar Kwankwasiyya...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika wa Majalisar Dokoki ta Kasa bukatar ciyo bashin Naira tirilan 11.3 a shekarar 2023.
A Daftarin Kasafin 2023 na...