Ƴan majalisar dattawan da suka ƙalubalanci ƙaƙabawa al'ummar jihar Rivers dokar ta ɓaci a majalisa.
Daga cikin su akwai Henry Dickson, dake wakiltar yammacin jihar Bayelsa,...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yabawa shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila kan tsoma bakinsa kan rikicin da ya dade a tsakanin kungiyar malaman...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya rantsar da mai shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin babban alkalin alkalan Najeriya.
An gudanar da bikin rantsuwar...
Gwamnatin Jihar Kano ta soma shirye-shiryen sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar da ke Wudil zuwa sunan Alhaji Aliko Dangote, hamshakin attajirin...