A Yau Labarai

An saka lokacin fara biyan masu hidimar ƙasa (NYSC) Naira dubu 77

Shugaban hukumar NYSC Burgediya Janar Olakunle Oluseye Nafiu, ya tabbatar da cewa za'a fara biyan masu hidimtawa ƙasa alawus ɗin Naira dubu 77 a ƙarshen...

Shugaban kasa Tinubu ya dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyar sa

Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta É“aci a Rivers tare da dakatar da gwamnan jihar Siminalaya Fubara da mataimakiyar sa, haÉ—i da mambobin majalisar...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 20 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP)...

Siyasa

Hon. Abubakar Aminu Ibrahim ya bawa mutane dubu 1 yan jam’iyyar APC tallafin kudi

Daya daga cikin matasan jam'iyyar APC na karamar hukumar Dala, kuma hadimi ga kakakin majalisar wakilai, Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, ya raba...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamnan Kano ya Æ™arawa ma’aikatan makarantun gaba da Sakandire albashi

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

An saka lokacin fara biyan masu hidimar ƙasa (NYSC) Naira dubu 77

Shugaban hukumar NYSC Burgediya Janar Olakunle Oluseye Nafiu, ya...

An sake buÉ—e ofishin Jakadancin Amurka dake jamhuriyar Nijar

An sake buÉ—e ofishin jakadancin Amurka dake jamhuriyar Nijar,...

Majalisar dattawa ta amince da dokar ta É“acin jihar Rivers

Majalisar dattawa ta amincewa shugaban ƙasa Tinubu ya ƙaƙaba...

Atiku zai jagoranci haÉ—akar kawar da gwamnatin Tinubu a 2027

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP a shekarar...

Al'adu

Labarai A Yau

Bamu da wani shiri na sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki na Nijeriya – Gwamnati

Ma’aikatar Wutar Lantarki ta Nijeriya ta ce ba ta da wani shiri na sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki ta Nijeriya (TCN). A wata sanarwa...

Kwalara ta kashe mutum 233 a Najeriya

Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya(NCDC) ta ce cutar kwalara ta kashe mutum 233 a jihohi 31 na ƙasar. Sannan hukumar ta ce...

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 500 a Najeriya

Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da mutuwar akalla mutum 500 sanadin ambaliyar ruwan da take ci gaba da tafka barna a fadin kasar. Mutanen sun...

Dalilin da ya sa Peter Obi ba zai iya lashe zabe a Najeriya ba – Shagari

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Mukhtar Shagari ya ce dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi ba zai iya lashe zabe a...
- Advertisement -

Kungiyar kwadago ta yabawa Gbajabiamila saboda shiga tsakanin rikicin ASUU da Gwamnati

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yabawa shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila kan tsoma bakinsa kan rikicin da ya dade a tsakanin kungiyar malaman...

Zamfara ta sake bude makarantu 45 sakamakon samun tsaro

Gwamnatin jihar Zamfara ta bude makarantu 45 daga cikin 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, kamar yadda ma'aikatar ilimi ta sanar a ranar...

Buhari ya rantsar da Ariwoola a matsayin babban alkalin kasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya rantsar da mai shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin babban alkalin alkalan Najeriya. An gudanar da bikin rantsuwar...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...