A Yau Labarai

Henry Dickson, Tambuwal da Abaribe sun ƙalubalanci dokar ta ɓacin Rivers

Ƴan majalisar dattawan da suka ƙalubalanci ƙaƙabawa al'ummar jihar Rivers dokar ta ɓaci a majalisa. Daga cikin su akwai Henry Dickson, dake wakiltar yammacin jihar Bayelsa,...

Gwamnatin Kano ta bayar da umurnin gudanar da hawan Sallah ƙarama

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci masarautun Kano huÉ—u da suka haÉ—a da Kano da Karaye da Gaya da Rano su shirya...

Mashahuri

An rantsar da Netumbo a matsayin shugabar Namibia mace ta farko

An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar...

Babu abinda zai hana Tinubu samun nasara a zaÉ“en 2027—Ganduje

Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

An rantsar da Netumbo a matsayin shugabar Namibia mace ta farko

An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, mace ta farko. Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta kasance tsohuwar ministar...

Babu abinda zai hana Tinubu samun nasara a zaÉ“en 2027—Ganduje

Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babu wata gamayyar ’yan adawa da za...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 21 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP)...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Ana neman gudunmawar jini don tallafawa mutanen da hatsarin Abuja ya rutsa da su

Hukumar kula da tattara jini ta Æ™asa  NBSA ta nemi...

Henry Dickson, Tambuwal da Abaribe sun ƙalubalanci dokar ta ɓacin Rivers

Ƴan majalisar dattawan da suka ƙalubalanci ƙaƙabawa al'ummar jihar...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Al'adu

Labarai A Yau

Wike ya kara kin halartar taron Atiku a Kaduna

Idan dai ba a manta ba a kwanakin baya ne suka fice daga cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP a...

‘Yan sanda sunyi sammacin mutum 5 da ake zargi da tsare wani dattijo mai shekaru 67 har na tsawon shekaru 20

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, ta ce ta gayyaci mutane biyar don taimaka musu a binciken da suke yi kan kulle wani dattijo mai...

Kotu ta wanke tsohon gwamnan Jigawa Saminu Turaki daga zargin zambar N8.3bn

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Dutse a jihar Jigawa ta sallami Sanata Ibrahim Saminu Turaki tare da wanke shi daga zargin almundahana...

Najeriya tayi asarar sama da Tiriliyan 1 cikin makonni 2 sakamakon ambiyar ruwa

Ambaliyar ruwa a wasu sassan Najeriya ta gurgunta harkokin kasuwanci da dama. Akwai alaƙa kai tsaye tsakanin ambaliya da tsirar kasuwancin. Tattalin Arzikin Najeriya da...
- Advertisement -

Igbo na da karfin mulkar Najeriya – Gwamna Ortom

Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya bayyana amincewa da ‘yan kabilar Igbo, yana mai cewa suna da karfin mulkin Najeriya idan aka basu dama. Gwamnan,...

Kafafen sada zumunta ne babbar barazana a zaben 2023 – INEC

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana kafafen sada zumunta na yanar gizo a matsayin daya daga cikin manyan barazana ga...

Abin takaici yana jiran mabiyan Tinubu – Shehu Mahdi

Dan rajin kare hakkin dan adam Shehu Mahdi ya sanya shakku kan burin tsohon gwamnan Legas, Bola Tinubu a 2023. Dan Arewan ya nuna cewa...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...