A Yau Labarai

Ana neman gudunmawar jini don tallafawa mutanen da hatsarin Abuja ya rutsa da su

Hukumar kula da tattara jini ta Æ™asa  NBSA ta nemi al'umma musamman mazauna birnin Abuja dasu taimaka su bayar da gudummawar jini domin tallafa wa mutanen...

Kwamishinan Æ´an sandan Kano yakai ziyara wajen gobarar kasuwar Kwalema

Sabon kwamishinan ƴan sandan Kano CP Ibrahim Adamu Bakori Phd, ya kai ziyara kasuwar Kwalema dake unguwar Dakata, ta ƙaramar hukumar Nasarawa inda aka...

Mashahuri

Kungiyar dattawan arewa ta nemi a dawo da gwamna Fubara kan muƙamin sa

Kungiyar dattawan arewa ta nemi Tinubu ya dawo da...

An rantsar da Netumbo a matsayin shugabar Namibia mace ta farko

An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

An rantsar da Netumbo a matsayin shugabar Namibia mace ta farko

An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, mace ta farko. Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta kasance tsohuwar ministar...

Babu abinda zai hana Tinubu samun nasara a zaÉ“en 2027—Ganduje

Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babu wata gamayyar ’yan adawa da za...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 21 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP)...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Babu abinda zai hana Tinubu samun nasara a zaÉ“en 2027—Ganduje

Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya...

Ana neman gudunmawar jini don tallafawa mutanen da hatsarin Abuja ya rutsa da su

Hukumar kula da tattara jini ta Æ™asa  NBSA ta nemi...

Henry Dickson, Tambuwal da Abaribe sun ƙalubalanci dokar ta ɓacin Rivers

Ƴan majalisar dattawan da suka ƙalubalanci ƙaƙabawa al'ummar jihar...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Al'adu

Labarai A Yau

PDP ba za ta iya cin zabe ba idan na fice – Wike

Yayin da rikicin jam’iyyar PDP ke ci gaba da kara kamari, Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce jam’iyyar ba za ta iya...

Kotu ta soke zaben fidda gwani na gwamnan APC a Adamawa

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Yola ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wanda ya samar da...

‘Yan bindiga sun kashe mutum tara a Zamfara

'Yan fashin daji sun yi harbin mai uwa-da-wabi kan mutanen da suka je cin kasuwa a Tashar 'Yar Sahabi cikin yankin Ƙaramar Hukumar Maru...

ASUU ta janye yajin aiki

Kungiyar Malaman Jami’a ta ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe wata takwas tana gudanarwa a Najeriya. Kungiyar ta yanke yanke shawarar janye yajin...
- Advertisement -

Nijar za ta fara fitar da gangar mai dubu 20 kowacce rana daga 2026

Yanzu haka aikin gina bututun mai mafi girma a Afirka ya kankama a Jamhuriyar Nijar, inda ma’aikata Yan kasar China da Najeriya ke taka...

Za a yi gwanjon kwallon da Diego Maradona ya ci a 1986

Za ayi gwanjon kwallon da Diego Maradona ya yi amfani da ita wajen zura kwallaye biyu da suka kafa tarihi a duniyar kwallon kafa. Kwallon...

Gwamnatin Kogi ta baiwa Dangote wa’adin sa’o’i 48 ya kulle kamfanin simintinsa

Baraka tsakanin gwamnatin Jihar Kogi da ke Najeriya da kamfanin simintin Dangote na dada zafafa sakamakon umarnin da Gwamna Yahya Bello ya bayar na...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...