A Yau Labarai

Gwamna Abba ya bayar da aikin yi ga É—aliban da gwamnatin Kano ta kai Indiya

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayar da aiki yi ga dalibai 53, da gwamnatin sa ta dauki nauyin karatun digirin su na biyu...

An fara shirin yiwa Natasha Kiranye daga majalisa

An fara shirya yadda za'a yiwa Sanata Natasha kiranye daga majalisar dattawa don tsige ta daga kujerar ta. Natasha dai ta kasance mai wakiltar mazabar...

Mashahuri

Gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananun hukumomin sun raba Naira triliyan 1.678

Gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananun hukumomin Najeriya sun raba...

Ba’a bamu cin hancin dala dubu 15 akan rikicin Rivers ba—Akpabio

Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, ya musanta zargin bawa...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Ba’a bamu cin hancin dala dubu 15 akan rikicin Rivers ba—Akpabio

Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, ya musanta zargin bawa Æ´an majalisa cin hancin dala dubu 15, saboda su...

An kashe matashi a masallaci lokacin Sallar Tahajjud

An kashe matashi É—an shekaru 23 a masallaci a jihar Kaduna. Lamarin ya faru a unguwar Layin Bilya, dake...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 22 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,580. Farashin...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

An kashe matashi a masallaci lokacin Sallar Tahajjud

An kashe matashi É—an shekaru 23 a masallaci a...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Kungiyar dattawan arewa ta nemi a dawo da gwamna Fubara kan muƙamin sa

Kungiyar dattawan arewa ta nemi Tinubu ya dawo da...

Al'adu

Labarai A Yau

Wata mata ta dawo da tsintuwar da tayi na Dala $12,200 a Legas

A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa Josephine Agu lambar yabo ta kasa ta Najeriya lambar yabo ta kasa, lambar...

‘Yan mata miliyan 10 na fuskantar barazanar auren wuri’

Hukumar Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa cewa rufe makarantu na iya haifar da ƙarin auren yara mata miliyan...

Sarkin Kano ya halarci bikin dawakai a kasar Morocco

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bar Najeriya zuwa kasar Maroko domin halartar bikin dawakai karo na 13 a birnin El-Jadida...

Real Madrid na iya daukar Xabi Alonso a matsayin koci na gaba

Real Madrid za ta lura da aikin Xabi Alonso a matsayin kocin Bayer Leverkusen. Los Blancos na kallon tsohon dan wasan Liverpool, Madrid da Bayern...
- Advertisement -

Dalibin likitancin da yazama dillalin abinci a lokacin yajin aikin ASUU ya rasu

Allah ya yi wa Usman Abubakar-Rimi, wanda ya zama mai sayar da abinci a lokacin yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU),  rasuwa. Marigayin dalibin shekarar...

Kungiyar Kiristoci ta yi barazanar janye goyon bayanta ga Atiku saboda Wike

Gamayyar kungiyoyin kiristoci sun nuna rashin jin dadinsu kan yadda babbar jam’iyyar adawa ta PDP ke tafiyar da rikicin cikin gida da ya shafi...

Masari ya janye dokar hana hawa babur a Katsina

Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin janye dokar hana hawa babura da gwamnatin ta kafa saboda matsalar tsaro. Kafin dakatar da dokar...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...