A Yau Labarai

Ƴan ta’adda sun kashe masallata 43 a Nijar

Shugabannin jamhuriyar Nijar sun bayar da hutun kwanaki 3 don jimamin rasuwar mutane 43 da Æ´an bindiga suka kashe a ranar juma'ar data gabata lokacin...

Atiku zai jagoranci haÉ—akar kawar da gwamnatin Tinubu a 2027

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP a shekarar 2023 Atiku Abubakar zai jagoranci haɗakar kawar da gwamnatin Tinubu a 2027. Atiku, ya sanar da...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Lissafin yanda likitoci ke duba marasa lafiya a jihohin Najeriya

Jigawa: likita É—aya yana da alhakin duba lafiyar mutane 27,480. Zamfara: likita É—aya yana da alhakin duba lafiyar mutane,...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 23 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,580. Farashin siyarwa ₦1,590. Dalar...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 23 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,580. Farashin siyarwa ₦1,590. Dalar Amurka zuwa Naira na...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Jami’an tsaron sa kai 10 sun mutu a hannun Æ´an ta’addan Zamfara

Ƴan bindiga sun kashe jami'an tsaron sa kai 10...

Ƴan ta’adda sun kashe masallata 43 a Nijar

Shugabannin jamhuriyar Nijar sun bayar da hutun kwanaki 3...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananun hukumomin sun raba Naira triliyan 1.678

Gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananun hukumomin Najeriya sun raba...

Al'adu

Labarai A Yau

Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir a kotu

Jarumin Kannywood Ali Nuhu ya kai ƙarar babbar furodusa Hannatu Bashir a kotu bisa zargin ta ci masa mutunci ta hanyar gaya masa magana...

An zaÉ“i BUK a matsayin jami’ar da ta fi kowacce kamanceceniya da na Turai a Nijeriya

The Times Higher Education, THE, a Daular Birtaniya a cikin darajar Jami'o'in Duniya na 2023, ta sanya jami'ar Bayero, BUK a matsayin mafificiyar jami'a...

Rukunin farko na sojojin kawancen Rasha ya isa Belarus

Ma’aikatar tsaron Belarus tace rukunin farko na Sojojin Rasha na sabuwar rundunar hadin gwiwa da kasar ya isa Minsk a wannan Asabar. Ma'aikatar ta kara...

An hana sama da ‘yan kallo 1,000 kallon kofin duniya

Hukumar kwallon kafa ta duniya Fifa ta dakatar da sama da mutum 1,300 da aka yanke musu hukuncin dakatarwa daga shiga kallon wasan kwallon...
- Advertisement -

Mutum 33 sun nutse a hatsarin kwalekwale a Neja

Mutum 33 sun nutse a hatsarin kwalekwale da ke dauke da mutane 50 a Karamar Hukumar Lavun ta Jihar Neja. Kwalekwalen ya kife da mutanen,...

Wata budurwa ta kashe saurayinta a Nasarawa

An damke wata mata mai shekara 30 kan zargin yin amfani da wuka ta kashe saurayinta a yankin Maraba da ke Jihar Nasarawa. Kakakin ’yan...

Gwamnan Bauchi ya yi wa fursunoni 153 afuwa

Gwamnan Bauchi Bala Mohammed, ya yi wa fursunoni 153 afuwa a tsakanin gidajen yarin da ke jihar. Gwamnan ya ce kowanne daga cikin wadanda aka...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...