A Yau Labarai

Shugaban ma’aikatan Rivers yayi murabus

Gwamnan rikon kwarya na jihar Rivers ya nada sabon sakataren gwamnati, yayin da Shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar ya yi murabus daga mukaminsa Vice Admiral Ibas Ibok-Ete...

Babu abinda zai hana Tinubu samun nasara a zaÉ“en 2027—Ganduje

Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babu wata gamayyar ’yan adawa da za ta hana Shugaban ƙasa Bola Ahmed...

Mashahuri

Wuta zata cinye masu neman Kano da tashin hankali—Sarki Sunusi

Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi ll,...

Kotuna suna yiwa jam’iyyun adawa zagon Æ™asa—Shugaban SDP

Shugaban jam'iyyar SDP na ƙasa Shehu Gaban, yace ana...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Wuta zata cinye masu neman Kano da tashin hankali—Sarki Sunusi

Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi ll, ya yi kira ga al’umma da su kasance masu...

Mai shari’a Egwuatu ya janye daga sauraron shari’ar Natasha da Akpabio 

Mai Shari'a Obiora Egwuatu na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya janye hannunsa daga sauraron shari’ar da...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 25 ga watan Maris 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP)...

Siyasa

Baffa Bichi da Diggol sun ziyarci Barau Maliya

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Abdullahi Baffa Bichi da tsohon kwamishinan sufuri na Kano Muhammad Gambo Diggol sun ziyarci mataimakin shugaban majalisar...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Mai shari’a Egwuatu ya janye daga sauraron shari’ar Natasha da Akpabio 

Mai Shari'a Obiora Egwuatu na Babbar Kotun Tarayya da...

Shugaban ma’aikatan Rivers yayi murabus

Gwamnan rikon kwarya na jihar Rivers ya nada sabon...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Kotu ta É—age shari’ar zaÉ“en Æ™ananan hukumomin jihar Kano

Kotun ɗaukaka ƙara ta sake ɗage sauraron shari'ar zaɓen...

Al'adu

Labarai A Yau

Faransa za ta horas da sojojin Ukraine 2000

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya amince da shawarar horar da dimbin sojojin Ukraine a kasar, matakin da ministan tsaro Sebastien Lecornu ya tabbatar, yayin...

Gwamnatin tarayya ta raba buhun abinci 4,200 ga marasa karfi a Bauchi

Gwamnatin tarayya ta raba kayayyakin abinci da yawansu ya kai buhu dubu hudu da dari biyu (4,200) ga al’ummar jihar Bauchi domin rage kaifin...

Ya kamata yan Najeriya su kawo karshen alakarsu da APC – Dino Melaye

Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party, Dino Melaye, ya bayyana dalilan da ya sa Najeriya...

Gwamnan Ebonyi ya dakatar da basaraken gargajiya saboda kashe-kashen da ake yi a yankin sa

Gwamna David Umahi na Ebonyi ya dakatar da basaraken al’ummar Isinkwo da ke karamar hukumar Onicha, Mista Josephat Ikengwu bisa ci gaba da kashe-kashen...
- Advertisement -

Mazauna jihar Delta suna kururuwa yayin da ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje da filayen noma a jihar

’Yan kabilar Igbide da Ofagbe a kananan hukumomin Isoko ta Kudu da Isoko ta Arewa a Jihar Delta sun bar gidajensu sakamakon ambaliyar ruwa...

Yadda masu bautar gumaka, da masu garkuwa da mutane ke farautar fasinjoji a titin Ogun zuwa Legas

A yayin da jami’an tsaro da gwamnati ke kokarin kawo karshen tashe-tashen hankula a jihar Ogun da ma Najeriya baki daya, yanzu haka ‘yan...

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari coci a Kogi, sun kashe mutum biyu

An kashe mutane biyu, yayin da wasu uku suka jikkata yayin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojoji sun kashe yan bindiga 37 a Zamfara

Jami'an sojin kasar nan sun samu nasarar hallaka yan...

Yan ta’adda sun kashe mutane 13, da kone kauyuka 7

Wasu bata gari da ake kyautata zaton yan ta'adda...

An kama yan bindiga dauke da makamai a jihar Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane...