Mai Shari'a Obiora Egwuatu na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya janye hannunsa daga sauraron shari’ar da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha...
An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, mace ta farko.
Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta kasance tsohuwar ministar harkokin wajen ƙasar a jam'iyyar SWAPO...
Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodoke, ya bayyana takaicinsa kan wuyar da mambobin kungiyar za su fuskanta wajen komawa jami’o’insu...