Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 16 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,645
Farashin siyarwa ₦1,655
Dalar...
Majalisun dokokin kasa sun kara yawan kudin shigar da hukumar hana fasa kwauri, ta kasa Custom, zata tattarawa gwamnatin tarayya daga naira triliyan 6.5,...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS, tace tashin farashin kayayyakin masarufi ya karu zuwa kaso 34.80, a watan Disamban shekarar 2024.
A watan Nuwamba dai hauhawar...