An saki matar Ike Ekweremadu, Beatrice, daga gidan yarin Burtaniya, tare da dawo wa gida Nigeria.
:::CBN zai kawo karshen cinkin takardar kudi ta Naira
Beatrice, dai...
Manyan turakun lantarkin Nigeria na cigaba da fuskantar barazana daga wasu mutanen dake lalata su babu kakkautawa, duk da cewa jami'an hukumar tsaron al'umma...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau
23 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550
...
Kwamatin zaman lafiya na kasa ya gayyaci jam'iyyun siyasa da 'yan takarar shugaban kasa da masu magana da yawunsu domin sanya hannu akan yarjejeniyar...
Jiragen yakin sojojin Najeriya sun kashe manyan kwamandojin ISWAP uku a maboyar kungiyar a yankin Tafkin Chadi.
Wata majiyar tsaron ta tabbatar da mutuwar manyan...
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo ya ziyarci Kano a domin yin ta'aziya ga Sanata Kabiru Gaya kan rasuwar dansa.
Osibanjo ya bayyana rashin Sadik...
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sami nasarar cafke wata budurwa wadda ake zarginta da laifin shekawa wani saurayi ruwan Shayi a jikinsa.
Mai magana...