A Yau Labarai

Sabuwar Gobara ta tashi a birnin Los Angels na Amurka

An sake samun tashin mummunar gobara a binin Los Angels na Amurka, kwanakin kadan bayan lafawar gobarar dajin data shigo birnin tare da haddasa mutuwar...

Donald Trump ya haramta bawa wadanda aka haifa a Amurka shaidar zama ɗan ƙasa

Shugaban Amurka Donald Trump, ya saka hannu akan dokar data kawo karshen bayar da shaidar zama ɗan ƙasa ga duk wanda aka haifa a...

Mashahuri

Lokaci bayan lokaci za’a rika kara kudin kiran waya a Nigeria—Ministan Kudi

Ministan kudi da tattalin arzikin Nigeria, Wale Edun, yace...

Kaso 50 na Malaman jihohin Arewa basu Cancanci koyarwa ba–Tsohon Gwamnan Niger

Tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu, yace babu jiha...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Lokaci bayan lokaci za’a rika kara kudin kiran waya a Nigeria—Ministan Kudi

Ministan kudi da tattalin arzikin Nigeria, Wale Edun, yace lokaci bayan lokaci za'a rika sabunta farashin kiran waya...

Kaso 50 na Malaman jihohin Arewa basu Cancanci koyarwa ba–Tsohon Gwamnan Niger

Tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu, yace babu jiha guda daya a arewa da take da kaso 50,...

Kasuwanci

Farashin Sefa

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau 23 ga watan Junairu 2025 Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550  ...

Farashin Dala

Farashin Sefa

Siyasa

An gudanar da zanga-zanga a shalkwatar jam’iyyar PDP

Wasu masu zanga-zanga sun taru a shelkwatar jam'iyyar PDP ta ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, domin nuna rashin amincewa da kama...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Hatsarin mota ya kashe mutane 15 a jihar Kwara

Wani hatsarin daya afku tsakanin wata babbar mota (Trailer),...

Sabuwar Gobara ta tashi a birnin Los Angels na Amurka

An sake samun tashin mummunar gobara a binin Los...

Gwamnatin Thailand ta amincewa Daruruwan mutane sun yi auren jinsi

A yau alhamis ne daruruwan mutane daga kasar Thailand,...

Jirgin saman kasar Sierra Leone ya dawo zuwa Nigeria bayan shekaru 15

Kamfanin jirgin saman Air Sierra Leone, ya dawo yin...

Al'adu

Labarai A Yau

Gwamnatin Kano ta yi martani kan matsalar gurbataccen ruwan sha da ake samu 

Gwamnatin jihar Kano ta ce, tana dab da shawo kan matsalar gurbataccen ruwan sha da ake samu a baya-bayan nan. Kwamishinan ma’ikatar samar da ruwan...

Rundunar sojin sama ta sake kai wa Turji farmaki

Wani jirgin yaki na rundunar sojojin saman Najeriya, NAF ya kaddamar da wani sabon hari a maɓoyar shugaban ƴan bindigar Zamfara, Bello Turji. Jaridar Daily...

DA ÆŠUMI-ÆŠUMI: Dalibai sun tare filin jirgin sama na Legas bisa zanga-zangar yajin aikin ASUU

Ɗalibai, ƙarƙashin ƙungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta rufe hanyoyin da ke zuwa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Ikeja a jihar...

Ba ma’aikacinmu dake karbar albashin naira miliyan 3 kowanne wata – PenCom

Hukumar dake kula da kudaden fanshon 'yan Najeriya da ake kira PenCom tayi watsi da rahotan dake bayyana cewar kowanne ma’aikacin ta na karbar...
- Advertisement -

Mahaifiyar tsohon shugaban EFCC Ibrahim Magu ta rasu

Mahaifiyar tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kasa EFCC Ibrahim Magu Hajja Bintu Jamarema ta rasu. Hajja Bintu Mai shekara 92...

Shari’a zatayi aiki akan dan kasar Sin din daya kashe budurwarsa – Gwamna Ganduje

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Shari'a zatayi aiki akan dan kasar Sin din daya kashe budurwarsa. Dr Abdullahi Umar Ganduje ya...

Gwamnatin Tunisia ta ƙara farashin fetur da gas ɗin girki

Gwamnatin Tunisia ta ƙara farashin man fetur da kashi uku cikin 100 inda farashin tukunyar iskar gas ta ɗaga da kashi 14 cikin 100. Matakin...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojojin Nigeria sun kashe É—an Bello Turji, da yan ta’adda

Shalkwatar tsaron ƙasa ta tabbatar da kisan wasu yan...

Lakurawa sun kashe sojoji 5 a Sokoto

Rundunar sojin kasar nan ta tattabar da kisan yan...

Jami’an DSS sun sake kama Madadi Shehu

Wasu jami'an tsaron da ake kyautata zaton DSS, ne...