A Yau Labarai

Sabuwar Gobara ta tashi a birnin Los Angels na Amurka

An sake samun tashin mummunar gobara a binin Los Angels na Amurka, kwanakin kadan bayan lafawar gobarar dajin data shigo birnin tare da haddasa mutuwar...

Donald Trump ya haramta bawa wadanda aka haifa a Amurka shaidar zama ɗan ƙasa

Shugaban Amurka Donald Trump, ya saka hannu akan dokar data kawo karshen bayar da shaidar zama ɗan ƙasa ga duk wanda aka haifa a...

Mashahuri

Lokaci bayan lokaci za’a rika kara kudin kiran waya a Nigeria—Ministan Kudi

Ministan kudi da tattalin arzikin Nigeria, Wale Edun, yace...

Kaso 50 na Malaman jihohin Arewa basu Cancanci koyarwa ba–Tsohon Gwamnan Niger

Tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu, yace babu jiha...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Lokaci bayan lokaci za’a rika kara kudin kiran waya a Nigeria—Ministan Kudi

Ministan kudi da tattalin arzikin Nigeria, Wale Edun, yace lokaci bayan lokaci za'a rika sabunta farashin kiran waya...

Kaso 50 na Malaman jihohin Arewa basu Cancanci koyarwa ba–Tsohon Gwamnan Niger

Tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu, yace babu jiha guda daya a arewa da take da kaso 50,...

Kasuwanci

Farashin Sefa

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau 23 ga watan Junairu 2025 Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550  ...

Farashin Dala

Farashin Sefa

Siyasa

An gudanar da zanga-zanga a shalkwatar jam’iyyar PDP

Wasu masu zanga-zanga sun taru a shelkwatar jam'iyyar PDP ta ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, domin nuna rashin amincewa da kama...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Hatsarin mota ya kashe mutane 15 a jihar Kwara

Wani hatsarin daya afku tsakanin wata babbar mota (Trailer),...

Sabuwar Gobara ta tashi a birnin Los Angels na Amurka

An sake samun tashin mummunar gobara a binin Los...

Gwamnatin Thailand ta amincewa Daruruwan mutane sun yi auren jinsi

A yau alhamis ne daruruwan mutane daga kasar Thailand,...

Jirgin saman kasar Sierra Leone ya dawo zuwa Nigeria bayan shekaru 15

Kamfanin jirgin saman Air Sierra Leone, ya dawo yin...

Al'adu

Labarai A Yau

Surukar Shugaban Kasa, Zahra Bayero ta kammala karatu da digiri mafi daraja 

Matar Yusuf, Zahra Bayero Buhari ta kammala karatunta na digiri a bangaren kimiyyar gine-gine. Kamar yadda surukarta kuma uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha...

Za a gurfanar da wani direban kwale-kwale a gaban kotu a Jigawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa za ta gurfanar da wani direban kwale-kwale mai suna Aminu Musa a gaban kotu bisa laifin yin lodin wuce...

’Yan Sanda sun kama wata mata da yara tara da ta dauko

Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta kama wata mata a jihar da ta dauko yara tara a motar daukar kaya, daga karamar hukumar Danbatta...

Bashin da ake bin Najeriya ya karu zuwa naira tiriliyan 42

Yawan bashin da gwamnatin Najeriya ta ciyo ya karu zuwa Naira tiriliyan 42. Ofishin Kula Basuka na Kasa ya ce a cikin wata uku daga...
- Advertisement -

Jihohin Oyo da Ogun sunfi sauran jihohin Najeriya amfani da Man Fetur – NNPC

Shugaban rukunin Kamfanonin man fetur na kasa NNPC Mele Kyari yace yanzu jihohin Oyo da Ogun sunfi sauran jihohin Najeriya amfani da Man Fetur. Mele...

Kotu ta dage sauraron shariar wadanda ake zargi da kashe Sheik Aisami

Babbar Kotun jihar Yobe Dake zamanta a birnin Damaturu ta dage cigaba da sauraron shariar wandada ake zargi da kashe Sheik Goni Aisami zuwa...

Mun bankado shirin da jam’iyyar APC ke yi na sayen katin zabe daga hannun al’umma – NNPP

Jam'iyyar NNPP a Jihar Kano ta ce, ta bankado wani shiri da jam'iyyar APC mai mulki ke yi na saye katin zaben daga hannun...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Sojojin Nigeria sun kashe É—an Bello Turji, da yan ta’adda

Shalkwatar tsaron ƙasa ta tabbatar da kisan wasu yan...

Lakurawa sun kashe sojoji 5 a Sokoto

Rundunar sojin kasar nan ta tattabar da kisan yan...

Jami’an DSS sun sake kama Madadi Shehu

Wasu jami'an tsaron da ake kyautata zaton DSS, ne...