Gwamnatin Nigeria tace daga yanzu kungiyar Lakurawa ta zama ta yan ta'adda, sannan an haramta duk wani nau'in ayyukan kungiyar.
:::Gwamnatin Nigeria ta kashe Naira biliyan...
Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban...
Karamin Ministan kwadago da aikin yi, Festus Keyamo, ya zundi jam’iyyar PDP kan rikicin da ke addabar jam’iyyar.
Keyamo ya ce jam’iyyar ta kasa shawo...
Kungiyar manyan ma’aikatan bangaren man fetur da iskar gas a Najeriya ta zargi sojoji da kasancewa ummul’aba’isin yawaitar satar danyen mai a kasar.
Kungiyar ta...
Wani limamin Kirista mazaunin Birnin London, Apostle Alfred Williams ya ce bai dace 'yan Najeriya su dinga zargin shugaban kasa Muhammadu Buhari akan matsalolin...