A Yau Labarai

Tinubu ya bawa Gawuna mukamin shugaban bankin lamunin lamunin Gidaje

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya sake bawa tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasir Yusuf Gawuna, mukamin shugaban bankin bayar da lamunin gidaje na gwamnatin Tarayya. :::Tinubu...

Bashin da ake bin Nigeria ya haura Naira Triliyan 142

Rahotanni sun bayyana cewa a yanzu haka ana bin gwamnatin Nigeria bashin da ya kai naira triliyan 142.3, daga ranar 30 ga watan Satumba,...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Gwamnatin jihar Adamawa zata gurfanar da iyayen da suka ki saka yaran su a makaranta

Gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da fara shirin daukar matakin shari'ah akan duk iyayen da suka ki bawa...

Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa

Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa (FAAN). :::Gwamnatin tarayya ta...

Farashin Sefa

Farashin Dala

Kasuwanci

Farashin Sefa

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau 24 ga watan Junairu 2025Darajar canjin kudaden; Farashin CFA F(XOP)...

Farashin Dala

Farashin Sefa

Farashin Dala

Siyasa

SDP tace bata da wata alaka da Atiku ko El-Rufa’i akan zaben shekarar 2027

Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Shugaban...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamnatin jihar Adamawa zata gurfanar da iyayen da suka ki saka yaran su a makaranta

Gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da fara shirin daukar...

Tinubu ya bawa Gawuna mukamin shugaban bankin lamunin lamunin Gidaje

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya sake bawa tsohon mataimakin...

Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula da filayen jiragen sama ta Kasa

Tinubu ya kara bawa Ganduje Mukamin shugaban Hukumar Kula...

Gwamnatin tarayya ta haramta ayyukan kungiyar Lakurawa

Gwamnatin Nigeria tace daga yanzu kungiyar Lakurawa ta zama...

Al'adu

Labarai A Yau

Wani matashi ya kashe iyayensa a kan kudi

Wani matashi mai shekara 21 ya kashe mahaifiyarsa da mahaifinsa saboda sun hana shi kudi. An tsinci gawar dattawan ne bayan sun fara rubewa, da...

An yanke wa wani dan sanda hukuncin daurin rai da rai a Legas

Wata babban kotun Jihar Legas, ta yanke wa wani korarren dan sanda Olalekan Ogunyemi, daurin rai dai rai saboda kashe wani mai wanda ya...

Rashawa ta ta’azzara rashin tsaro a Najeriya – ICPC

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya, Farfesa Bolaji Owasanoye, yawaitar cin hanci da rashawa ne ke rura wutar...

Zamuyi nasara ko da ba tare da Wike ba – Atiku

Dan takaran zaben shugaban kasa a Najeriya na shekara mai zuwa a babbar Jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewar Jam’iyar ta...
- Advertisement -

Ku dakatar da ni ayau idan kun isa – Wike ga PDP

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya faɗa wa jam’iyyar PDP cewa idan ta isa ta dakatar da shi daga jam’iyyar saboda abubuwan da yake...

SSS sun kuɓutar da mutane 27 da akai safararsu a Kano

Hukumar yan sandan farin kaya, SSS ta kuɓutar da mutane 27 da ake yunkurin safararsu ta kuma miƙa su ga hannun jami’an tsaro na...

’Yan bindiga sun sace ’yan sanda 3 a Ogun

Rahotanni na cewa, ’yan bindiga sun sace wasu ’yan sanda uku da tsakar rana a yankin Wasinmi da ke Karamar Hukumar Ewekoro ta Jihar...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Gwamnatin tarayya ta haramta ayyukan kungiyar Lakurawa

Gwamnatin Nigeria tace daga yanzu kungiyar Lakurawa ta zama...

Sojojin Nigeria sun kashe É—an Bello Turji, da yan ta’adda

Shalkwatar tsaron ƙasa ta tabbatar da kisan wasu yan...

Lakurawa sun kashe sojoji 5 a Sokoto

Rundunar sojin kasar nan ta tattabar da kisan yan...