Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau 26 ga watan Junairu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550 ...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 27 ga watan Junairu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,670
Farashin...
Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban...
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce kasar na bukatar gwamnatin da ta san yadda ake gudanar da mulki.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito tsohon shugaban...
’Yan ta’addan kungiyar ISWAP sun kai wani harin ba–zata a jihar Borno, inda suka yi awon gaba da dan sanda da kuma ’yan sa–kai na rundunar CJTF guda hudu da mafarauta guda...