Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Jibrin Barau, ya bayyana cewa kwamitin haÉ—in gwiwa na majalisun dokoki kan sake nazarin kundin tsarin mulki na 1999 yana...
An saka lokacin bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Kamaru
Majalisar Tsarin Mulki ta Kamaru ta bayyana cewa za ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 25 ga watan Oktoba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,485
Farashin...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 21 ga watan Oktoba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,485
Farashin siyarwa ₦1,495
Dalar...
Kungiyar Kwadago ta ƙasa (NLC) ta baiwa Gwamnatin Tarayya wa’adin makonni hudu domin kammala tattaunawar da take yi da ƙungiyoyin ma’aikata a sashen ilimin...
Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Aliyu Hussaini da Amir Zakariyya bisa laifin kashe malamin Jami’ar Northwest Kano,...
Lokutan 8 da Najeriya ta fuskanci juyin mulki
1. Juyin mulki na farko – Janairu 15, 1966
Jagoran juyin mulki: Major Chukwuma Nzeogwu.
Ya hambarar da gwamnatin...