A Yau Labarai

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, ya fice daga PDP zuwa Accord Party

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da komawar sa Jam’iyyar Accord, inda ya ce a karkashin jam’iyyar zai tsaya takarar wa’adi na biyu a...

Najeriya Ta Tura Jiragen Yaki Zuwa Jamhuriyar Benin Bayan Rikicin Juyin Mulki

Najeriya Ta Tura Jiragen Yaki Zuwa Jamhuriyar Benin Bayan Rikicin Juyin Mulki Rahotanni daga majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa rundunar sojin Najeriya ta tura...

Mashahuri

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 daga watan Disamba 2025. Darajar...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 10 ga watan Disamba 2025. darajar...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 daga watan Disamba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,485 Farashin...

Siyasa

Kaso 70 na mutanen da ke kusa da Tinubu sun Æ™i shi a baya–Bwala

Mai ba wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan sadarwar manufofi, Daniel Bwala, ya bayyana cewa kusan kashi 70 cikin 100 na mutanen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya 11 da ta tsare

Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya 11 da ta...

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, ya fice daga PDP zuwa Accord Party

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da komawar...

Gwamnan jihar Rivers ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da ficewar...

Kotu ta umarci a gurfanar da soja kan zargin kashe É—an Karota a Kano

Babbar Kotun Kano mai lamba 5, karkashin jagorancin Mai...

Majalisa Ta Amince a Tura Sojojin Najeriya Zuwa Benin

Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu...

Al'adu

Labarai A Yau

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 06 ga watan Disamba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2500    ...

Gwamnatin Kano ta bayyana waɗanda zasu cigaba da yin goyo a babur mai ƙafa biyu

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa dokar da ta haramta daukar fasinja da babura ta shafi masu sana’ar achaba ne kawai, ba ta...

’Yan Sanda Sun Kama Muhuyi Magaji Rimin Gado

Jami’an ’yan sanda sun kai samame zuwa ofishin Barrister Muhuyi Magaji Rimingado, tsohon shugaban Hukumar Karɓar da Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci ta...

Mun kashe Naira biliyan 100 wajen kula da tsaron Borno a shekara guda–Zulum

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta kashe kusan Naira biliyan 100 a wannan shekarar ta 2025 domin...
- Advertisement -

Ƴan majalisar dokokin jihar Rivers sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Rivers, Martin Amaewhule, tare da wasu mambobi 15, sun sanar da ficewar su daga jam’iyyar PDP zuwa APC a zaman...

Gwamnan Kano ya ƙaddamar da ginin sabon titi a ƙaramar hukumar Gaya

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da ginin sabon titin kilomita biyar da zai inganta harkokin sufuri da ci gaban masarautar...

Babu dalilin da zai sa a bawa tsohon shugaban INEC muÆ™amin Jakada–Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya caccaki matakin da shugaban ƙasa Tinubu, dauka na naɗa tsohon shugaban Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC), Farfesa...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Garkuwa da É—alibai ba komai bane akan kisan sojoji –Gumi

Fitaccen malamin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa...

Matsalar tsaron Nijeriya ta zama tamkar sana’a–Obasanjo

Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana damuwar sa...

Rikicin manoma da makiyaya ya janyo ƙonewar ƙauye da kisa a Jigawa

Wani rikicin da ya dade yana faruwa tsakanin manoma...