A Yau Labarai

Likitoci masu neman ƙwarewa sun dakatar da yajin aikin da suka fara

Kungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin gargadi da ta shiga, inda ta umarci mambobinta da su koma bakin...

Rashin sanya jar hula ne yasa gwamnatin Kano korar mu daga aiki–Tsaffin Kwamandojin Hisbah

Tsofaffin kwamandojin Hisbah daga kananan hukumomi 44 na jihar Kano sun zargi Gwamna Abba Kabir Yusuf da korar su daga aikin su tun 2023...

Mashahuri

Najeriya cike take da shugabanni marasa tunani mai kyau–Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin...

Sarkin Daura ya sanar da wajen da za’a binne shi bayan ya rasu

Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Dr. Faruk Umar Faruk,...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Najeriya cike take da shugabanni marasa tunani mai kyau–Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Muhammadu Sanusi II, ya ƙalubalanci shugabannin ƙasar, inda...

Sarkin Daura ya sanar da wajen da za’a binne shi bayan ya rasu

Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Dr. Faruk Umar Faruk, ya bayyana inda yake so a binne shi idan...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 14 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,535 Farashin...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gaskiya Ko Jita-jita? Rahoton Cewa Wike Ya Kamu Da Ciwon Zuciya

Gaskiya Ko Jita-jita? Rahoton Cewa Wike Ya Kamu Da...

Likitoci masu neman ƙwarewa sun dakatar da yajin aikin da suka fara

Kungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta...

Yan Bindiga Sun Mamaye Kananan Hukumomi 10 a Jihar Sokoto

Duk da ƙoƙarin gwamnati da tura jami’an tsaro da...

Sojoji sun ce sun kashe ɗan ta’adda Babangida Kachalla

Sojojin Rundunar 12 Brigade ta Najeriya tare da haÉ—in...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Al'adu

Labarai A Yau

Babu sauran cin hanci a Najeriya, yanzu komai ya gyaru—Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ta É—auka tun bayan hawansa mulki sun kawo gagarumin tasiri, inda ya tabbatar da...

Miji ya kashe matar sa da duka saboda rashin zuwa gona a kan lokaci

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ekiti ta tabbatar da mutuwar wata mata mai suna Ofone Modupe Alasin, a garin Efon-Alaaye, bayan zargin cewa mijinta ya...

Bani da niyyar tsayawa takara a shekarar 2027—El-Rufa’i

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba shi da burin tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasa ko wani muƙami a...

Gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗin yin fasfo

Hukumar Shige da Fice ta ƙasa (NIS) ta sanar da ƙarin kuɗin neman fasfo, wanda zai fara aiki daga ranar 1 ga Satumba, 2025. A...
- Advertisement -

Kungiyar ASUU shiyyar Kano ta nemi gwamnatin tarayya ta cika alkawarin dake tsakanin su

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ƙasa (ASUU) shiyyar Kano ta bayyana damuwar ta kan halin da fannin jami’o'i ke ciki a ƙasar nan. Kungiyar ta bayyana...

Rushewar gini ya hallaka uwa da ’ya’yanta uku a Zariya

Wani mummunan lamari ya afku a Zaria, Jihar Kaduna, inda rushewar gini a tsakiyar dare ya yi sanadiyyar mutuwar wata uwa da ’ya’yanta uku. Lamarin...

Ƴan Sandan Kano sun kama masu rura rikicin daba a kafafen sada zumunta

Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wasu matasa biyu da suka shahara a bidiyoyin da suka bazu a kafafen sada zumunta suna ɗauke da...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Yan Bindiga Sun Mamaye Kananan Hukumomi 10 a Jihar Sokoto

Duk da ƙoƙarin gwamnati da tura jami’an tsaro da...

Sojoji sun ce sun kashe ɗan ta’adda Babangida Kachalla

Sojojin Rundunar 12 Brigade ta Najeriya tare da haÉ—in...

Adadin Æ™ungiyoyin Æ´an ta’addan arewa, da dalilin kafuwar su a yankin

Fiye da shekara 15 kenan yankin arewacin Najeriya yana...