Ana kyautata zaton mayaƙan Boko Haram sun kai hari a sabuwar unguwar Yamtake da ke Ƙaramar hukumar Gwoza a Jihar Borno.
Mayaƙan sun kashe sojoji biyu...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 18 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 17 ga watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,615.
Farashin siyarwa ₦1,620.
Dalar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa Naira a yau 17 watan Afrilu 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2340
...
Kwamitin majalisar wakilai mai sanya idanu akan al'amuran riƙon ƙwarya a Rivers ya gayyaci gwamna Ibok Ete Ibas, don tattaunawa dashi akan wasu abubuwan...
Shugaban ƙasa Tinubu ya bayar da umurnin kawo karshen duk wani rashin tsaron da Najeriya ke fuskanta daga yanzu zuwa ƙarshen shekarar 2025.
Shugaban ya...
Gwamna Caleb Mutfwang, na jihar Filato, ya shawarci matasa dasu tashi tsaye domin kare a'lummar yankunan su daga hare haren yan bindiga.
Mutfwang, ya bayyana...