A Yau Labarai

EFCC ta umarci Mele Kyari ya rinka kai kansa ofishin ta a kowace rana

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta umarci tsohon shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari, da ya rinka bayyana a...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Najeriya ta kashe Naira biliyan 981.5 wajen gudanar da zaɓe a shekaru 24

Rahoto ya nuna cewa tun daga 1999 zuwa 2023, Najeriya ta kashe Naira biliyan 981.5 wajen gudanar da zabuka bakwai....

A karon farko an samu mace mai horar da Æ´an kwallon kafa a Kano

Kocin kwallon ƙafa mace ta farko a jihar Kano, Hyda Ahmad, ta bayyana shirin kafa ƙungiyar kwallon ƙafa...

Kasuwanci

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin Dangote da NUPENG akan matatun gwamnati

An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

A karon farko an samu mace mai horar da Æ´an kwallon kafa a Kano

Kocin kwallon ƙafa mace ta farko a jihar Kano,...

EFCC ta umarci Mele Kyari ya rinka kai kansa ofishin ta a kowace rana

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa...

Gini mai hawa uku ya rushe tare da danne mutane a Legos

Wani gini mai hawa uku da ake aikin gina...

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin Dangote da NUPENG akan matatun gwamnati

An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai...

Al'adu

Labarai A Yau

Ni da Makinde zamu yi kokari idan PDP ta tsayar damu takarar shugaban Æ™asa–Gwamnan Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce shi da gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, za su yi kyau a tikitin takarar shugaban kasa na...

Gwamnan Kano ya sanya fitulun titin a wajen taron Mauludin Zawiyyar Sheikh Tijjani Usman

Gamayyar kungiyoyin cigaban yankin Bakin Kasuwar kurmi dake ƙwaryar birnin Kano, sun mika sakon godiya ga Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, bisa...

EFCC Ta Kama Dan’uwan Shugaban NAHCON Kan Zargin Badakalar Biliyan 50

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kama Sirajo Salisu Usman, dan’uwan shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON), bisa zargin sa da...

Kotun Kano Ta Yanke Wa Malamin Islamiyya Hukuncin Shekaru 21 Saboda Fyade

Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 14, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Maryam Sabo, ta yanke hukuncin daurin shekaru 21 ga wani malamin makarantar Islamiyya...
- Advertisement -

Abdullahi Rogo yayi ƙarar Jafar-Jafar a gaban kotu

Wata kotu a Kano ta bayar da umarni ga mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan sanda na Shiyya ta ɗaya da ya gudanar da cikakken...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 29 ga watan Agusta 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,542 Farashin siyarwa ₦1,547 Dalar...

Farashin sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 29 ga watan Agusta 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Adadin Æ™ungiyoyin Æ´an ta’addan arewa, da dalilin kafuwar su a yankin

Fiye da shekara 15 kenan yankin arewacin Najeriya yana...

Tsaffin kayan aikin Æ´an sanda ba zasu yaÆ™i laifukan Æ´an Najeriya na yanzu ba–Egbetokun

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun, ya jaddada bukatar...