A Yau Labarai

EFCC ta umarci Mele Kyari ya rinka kai kansa ofishin ta a kowace rana

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta umarci tsohon shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari, da ya rinka bayyana a...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Najeriya ta kashe Naira biliyan 981.5 wajen gudanar da zaɓe a shekaru 24

Rahoto ya nuna cewa tun daga 1999 zuwa 2023, Najeriya ta kashe Naira biliyan 981.5 wajen gudanar da zabuka bakwai....

A karon farko an samu mace mai horar da Æ´an kwallon kafa a Kano

Kocin kwallon ƙafa mace ta farko a jihar Kano, Hyda Ahmad, ta bayyana shirin kafa ƙungiyar kwallon ƙafa...

Kasuwanci

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin Dangote da NUPENG akan matatun gwamnati

An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

A karon farko an samu mace mai horar da Æ´an kwallon kafa a Kano

Kocin kwallon ƙafa mace ta farko a jihar Kano,...

EFCC ta umarci Mele Kyari ya rinka kai kansa ofishin ta a kowace rana

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa...

Gini mai hawa uku ya rushe tare da danne mutane a Legos

Wani gini mai hawa uku da ake aikin gina...

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin Dangote da NUPENG akan matatun gwamnati

An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai...

Al'adu

Labarai A Yau

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 31 ga watan Agusta 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,541 Farashin siyarwa ₦1,546 Dalar...

Farashin sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 31 ga watan Agusta 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Babu tabbacin mutuwar shugaban Amurka Donald Trump–The Royal News English

An samu bazuwar jita-jita a kafafen sada zumunta da ke cewa Shugaban Amurka Donald Trump ya mutu, inda aka yi amfani da kalmomin “Trump...

Babu abin da zai hana Æ´an arewa sake zaÉ“ar Tinubu–Farouk Adamu

Wani jigo a jam’iyyar APC, Farouk Adamu Aliyu, ya bayyana cewa mafi yawan al’ummar Arewa za su ci gaba da mara wa Shugaba Bola...
- Advertisement -

Kawu Sumaila Ya Tallafa Wa Masu Amfani da Kafafen Sada Zumunta a Kano ta Kudu

Sanata Kawu Sumaila, mai wakiltar Kano ta Kudu, ya raba tallafin kudi na Naira dubu É—ari biyar-biyar ga matasa 16 da suka shahara wajen amfani da...

Al’ummar Kurfi sun yi sulhu da Æ´an bindiga a Katsina

Shugabannin al’umma a ƙaramar hukumar Kurfi, Jihar Katsina, sun jagoranci zaman sulhu da wasu jagororin ƴan bindiga domin kawo ƙarshen matsalolin tsaro da suka...

Babban Editan BBC Hausa ya musanta zargin cin zarafi a wurin aiki

Shugaban Sashen Hausa na BBC, Aliyu Abdullahi Tanko, ya karyata zargin cin zarafin ma'aikatan sa a wurin aiki da aka danganta masa bayan wani...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Adadin Æ™ungiyoyin Æ´an ta’addan arewa, da dalilin kafuwar su a yankin

Fiye da shekara 15 kenan yankin arewacin Najeriya yana...

Tsaffin kayan aikin Æ´an sanda ba zasu yaÆ™i laifukan Æ´an Najeriya na yanzu ba–Egbetokun

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun, ya jaddada bukatar...